39.1 C
Kaduna
Wednesday, April 8, 2026
Advertisement
Home Tags LABARU

Tag: LABARU

Atiku Abubakar, Dan Takarar Shugaban Kasa Karkashin jam’iyyar PDP

Zaben Shugaban Kasa: Atiku Ya Mika Godiyar Sa Ga ‘Yan Nijeriya...

0
Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya mika godiyar sa ga miliyoyin ‘yan Nijeriya sakamakon fitar farin dango da su ka...

Kauda Boko Haram: Dakarun Sojin Chadi Sun Shigo Najeriya

0
Hukumomin kasar Chadi sun ce yanzu haka dakarun su 500 suka kutsa kai cikin Najeriya domin taimakawa kasar yaki da mayakan kungiyar Boko haram.Mai Magana...
Farfesa Mahmood Yakubu, Shugaban Hukumar Zabe, INEC

Tattara Kuri’u: INEC Ta Ce Da Karfe 6 Na Yamma Za...

0
Shugaban Hukumar zabe mai ta kasa Farfesa Mahmood Yakubu ya ce da misalign karfe 6:00 na yammacin yau za ne aka bude cibiyoyin karbar sakamakon zaben...

Rikici: ‘Yan Sanda Sun Ba Da Belin Abdulmumin Jibrin

0
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce an karbi belin dan majalisar wakilai Abdulmumin Jibrin, da ta gayyata sakamakon samun wani rikici.Jami’in hudda da jama’a na rundunar...
Ellen Johnson Sirleaf, Tsohuwar Shugabar Liberia Jagorar Tawagar Ta ECOWAS

Tsarin INEC: Kungiyar ECOWAS Ta Ce Ta Gamsu

0
Tawagar kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS da ke sa ido a zaben Najeriya ta ce ta yaba da tsarin hukumar INEC na gudanar...

Zaben Asabar: Atiku Abubakar Ya Kada Kuri’ar Sa A Yola

0
Dan kakarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar da uwargidan sa Titi Abubakar sun kada kuri’ar su  yola a cigaba da gudanar da zabe...

Zaben Yau Asabar: Buhari Ya Ce Shi Zai Yi Nasara

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jadadda cewa shi zai yi nasara a zaben da ake gudanarwa a yau Asabar 23 ga watan Fabrairu.Da  manema  labarai suka...

Zaben Nijeriya: Amurka Ta Rufe Ofisoshin Ta Da Ke Legas Da...

0
Gwamnatin kasar Amurka, ta rufe ofisoshin jakadancin ta da ke jihar Legas da na birnin tarayya Abuja, biyo bayan sanarwar da gwamnatin tarayya ta yi cewa...

Zabe: Mutane Miliyan 72 Ne Su Ka Karbi Katin Rajistar Su...

0
Hukumar Zabe Mai Zaman Kan ta ta Kasa INEC, ta ce ya zuwa ranar rufe karbar katin zabe, ‘yan Nijeriya miliyan 72 da dubu  dari 775 da...
Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Jagoran Mabiya Darikar Tijjaniyya

Ra’ayi: Dahiru Bauchi Ya Yi Tir Da Musulmai Masu Zagin Musulmai...

0
Fitaccen malamin addinin Musulunci kuma jagoran mabiya Darikar Tijjaniyya Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya yi tir da dabi’un wasu malaman addini da ke tsine wa musulmai...

Rajistar Zabe: Jihar Lagos Ce Ta Fi Yawan Wadanda Su Ka...

0
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta fitar da adadin yawan mutanen da su ka yi rijistar zabe da wadanda su ka karbi...

Kisan Kajuru: ‘Yan Sanda Sun Nesanta Kan Su Daga Adadin Da...

0
Kwamishinan ‘yan sanda na Jihar Kaduna Ahmad Abdurrahman, ya nesanta kan sa daga adadin mutanen da aka ce an kashe a harin da aka kai Gidan...

Rikicin Kofa: ‘Yan Sanda Sun Kama Dan Majalisar Wakilai Abdulmumin Jibrin

0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano, ta kama dan majalisar wakilai na mazabar  Kiru da Bebeji Abdulmumin Jibrin, dangane da harin da aka kai wa tawagar...
Farfesa Mahmood Yakubu, Shugaban Hukumar Zabe Na Kasa, INEC

Aikin Zabe: ‘Yan Sanda Ke Da Hakkin Tsaron Rumfar Zabe Ba...

0
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ce jami’an ‘yan sanda ke da hakkin kula da rumfunan zabe ba sojoji ba.Shugaban hukumar Farfesa Mahmood...
Farfesa Mahmood Yakubu , Shugaban Hukumar Zabe Ta Kasa, INEC

Aikin Zabe Za A Biya Ma’aikatan Wucin-Gadi Naira 30,500 – INEC

0
Hukumar Zabe Mai Zaman Kan ta ta Kasa INEC, ta ce za ta biya kudin ladar aikin zabe naira dubu 30 da 500 ga duk masu...

Magudi: ‘Yan Sanda Sun Kama Mota Dankare Da Kayan Zabe A...

0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Zamfara, ta ce ta kama wata mota dankare da kayan zabe za a kai su Sokoto daga Abuja.Kwamishinan ‘yan sanda Celestine Okoye...
Muhammadu Buhari, Shugaba Kasa

Furucin Buhari: Masana Na Ci-Gaba Da Tsokaci Akan Hukuncin Satar Akwatin...

0
Masu fashin baki da masana fannin tsaro a Nijeriya, sun yi nazari a kan kalaman Shugaba Muhammadu Buhari, inda ya ce duk wanda aka kama ya...
Dakta Mustapha Lecky, Kwamishinan Hukumar Na Kasa

Albishir: Ubangiji Ne Kawai Zai Iya Dakatar Da Zabubbukan 2019 –...

0
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta bayyana kammala dukkan shirye-shiryen gudanar da zabubbukan kasar da za a yi ranar Asabar mai zuwa. Yayin...
Farfesa yemi Osinbajo, Mataimakin Shugaban Kasa

Labarun Bogi: Osinbajo Ya Karyata Rahoton Da Ke Cewa Ya Yi...

0
Mataimakin shugaban kasa Farfesa yemi Osinbajo, ya karyata rahotannin da ke cewa ya yi murabus daga kujerar sa saboda  wani sabani da ya samu da shugaba Muhammadu...
Janar Abdulrahman Dambazau, Ministan Harkokin Cikin Gida

Zaben 2019: Gwamnatin Tarayya Za Ta Rufe Iyakokin Nijeriya – Dambazau

0
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa, za ta rufe dukkan hanyoyin shigowa Nijeriya ta kasa daga karfe 12 na ranar Juma’a zuwa karfe 12 na ranar...
Call To Listen