Advertisement
Home Tags LABARU

Tag: LABARU

Audu Ogbeh, Ministan Harkokin Noma

Safara: Audu Ogbeh Ya Ce Masu Shigo Da Kayayyaki Nijeriya Makiyan...

0
Ministan harkokin noma Audu Ogbeh, ya ce masu shigo da kayayyaki daga kasashen ketare su ne manyan makiyan Nijeriaya kokarin da kasar ke yi na bunkasa...

Korafi: Kwamitin Gangamin Zaben Buhari Ya Kai Karar PDP Wajen Jami’an...

0
Kwamitin yakin neman zaben shugaba Buhari, ya zargi jam’iyyar PDP da satar hanya ta na’ura mai kwakwalwa domin leka bayanan sirrin hukumar zabe ta kasa.Kakakin kwamitin...

Zargin Murdiya: Sanata Rufa’i Hanga Ya Ce An Tafka Magudi A...

0
Tsohon dan majalisar dattawa na mazabar Kano ta tsakiya Sanata Rufa’i Sani Hanga, ya bayyana irin abin da ya auku a zaben gwamna da aka maimaita...

Wakilci: APC Na Kokarin Shawo Kan Gwamnoni Domin Samun Shugabancin Majalisu

0
Uwar jam’iyyar APC ta fara shawo kan zababbun gwamnonin ta da jiga-jigan jam’iyyar domin tabbatar da shugabannin majalisun tarayya sun kasance masu biyayya.Wata majiya ta ce, ‘yan...

Ta’addanci: An Kama Ma’aikatan Asibiti Biyu Bisa Laifin Saida Jariri A...

0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Legas, ta kama wasu ma’aikatan asibitin Trinity Clinic da ke unguwar Meiran da ke Legas, bisa zargin saida jaririn wata mata...

Siyasar Sokoto: Wamako Da Ahmed Aliyu Sun Musanta Kiran Tambuwal A...

0
Jigon jam’iyyar APC a jihar Sokoto Sanata Aliyu Magatakarda Wammako, da dan takarar gwamna na jam’iyyar Ahmed Aliyu, sun musanta jita-jitar da ke cewa sun kira Gwamna...

Biyan Albashi: Tsofaffin Tsagerun Neja Delta Sun Jinjina Wa Shugaba Buhari

0
Kungiyar tsofaffin tsagerun Neja Delta, ta yaba wa alheri da kuma kwazon gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari sakamakon biyan albashin su a kan kari.Jagoran kungiyar ta masu...

Ta Leko Ta Koma: Kotu Ta Soke Zaben Fidda Gwanin Jam’iyyar...

0
Wata kotun daukaka kara da ke jihar Sokoto, ta soke hukuncin wata babbar kotu da ta ba jam’iyyar APC damar tsaida ‘yan takara a jihar Zamfara.Alkalan da...

Ibtila’i: Gobara Ta Lakume Azuzuwa Bakwai A Wata Makarantar Sakandare Da...

0
Gobara ta lakume azuzuwa bakwai a makarantar sakandare ta Badawa da ke karamar hukumar Nassarawa a jihar Kano.Kakakin rundunae ‘yan sanda na jihar Kano Abdullahi Haruna...

Zaben Bauchi: Kotu Ta Amince A Tattara Sakamakon Zaben Tafawa Balewa

0
Wata Kotun tarayya da ke Abuja, ta sauya matsayar ta a kan hukuncin da ta yanke na dakatar da tattara sakamakon zaben karamar hukumar Tafawa Balewa...

Hakkin Ma’aikata: Shugaba Buhari Ya Karbi Rahoto A Kan Karin Albashi...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya karbi rahoton kwamitin bada shawara a kan yadda za a fara biyan sabon karin albashi da majalisa ta amince da shi....

Adawa: APC Ta Zargi PDP Da Kokarin Lalata Dimokradiyar Nijeriya

0
Fadar shugaban kasa ta zargi jam’iyyar PDP da kokarin lalata tsarin demokradiyar Nijeriya tun bayan da ta sha kaye a zabubbukan da su ka gabata.Wannan jawabin...

Lantarki: Gwamnatin Tarayya Za Ta Sayar Da Dam 6 A Fadin...

0
Gwamnatin Tarayya Ta Ce Ta Kammala Dukkan Shirye-Shirye Don Sayar Da Dam Guda Shida Ga ‘Yan Kasuwa Masu Zaman Kansu Da Kuma Mayar Da Shirin Ta...

Aikin Neman Mai: Kungiyar Tuntuba Ta Arewa Ta Bukaci Gwamnatin Tarayya...

0
Kungiyar Tuntuba Ta Arewa Ta Bukaci Gwamnatin Tarayya Da Ta Ci Gaba Da Binciken Yiwuwar Samun Albarkatun Man Fetur Har Sai An Cimma Gaci...

Zabe: Hukumar Zabe Ta Gano Wasu Na’urorin Tantance Masu Kada Kuri’a...

0
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Kasa Inec, Ta Ce Ta Gano Na’urorin Tantance Masu Kada Kuri’a 21 Daga Cikin 69 Da Suka Bace A Lokacin...

Zaben Gwamnoni: Shugaba Buhari Ya Shawarci ‘Yan Najeriya Su Fito Domin...

0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Bukaci ‘Yan Najeriya Da Su Yi Fitan Farin Dango Domin Kada Kuri’a A Zaben Gwamnonin Da Na ‘Yan Majalisun Jihohi Da...

Zaman Lafiya: Kungiyar Jama’atu Ta Bukaci Shugabannin Addini Da Su Fi...

0
Kungiyar Jama’atul Nasril Islam Reshen Jihar Kaduna, Ta Bukaci Shugabannin Addinin Da Su Yi Amfani Da Matsayin Su Wajen Hada Kan Al’umma A Fadin Jihar.Sakataren Tsare-Tsare...

Tsaro: Babban Hafsin Sojin Sama Ya Bukaci Kwamnadojin Rundunar Su Tashi...

0
Babban Hafsin Sojin Sama Na Najeriya Air Marshal Sadique Abubakar Ya Umurci Manyan Kwamandojin Rundunar Da Suka Hada Da Wadanda Ke Aiki A Fagen Daga Da...
Janar Tukur Buratai, Shugaban Rundunar Sojin Kasa

Saba Dokokin Aiki: Rundunar Sojin Najeriya Za Ta Binciki Jami’anta

0
Rundunar Sojin Najeriya Ta Kaddamar Da Bincike Kan Zargin Saba Dokokin Aiki Da Kuma Rashin Nuna Kwarewa Kan Wasu Jami’anta Da Suka Yi Aiki A Zaben...

Sayen Kuri’u: EFCC Ta Kama Wani Kansila Da Shugaban Karamar Hukuma...

0
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta kasa rashen jihar Gombe ta gayyaci shugaban karamar hukumar Dukku tare da kansilolin yakin bisa zargin laifin...
Call To Listen