32.1 C
Kaduna
Saturday, January 28, 2023
Home Tags LABARU

Tag: LABARU

An Sako Matar Shugaban Kungiyar ’Yan Jarida Da Sauran Matan Da...

Matar Shugaban Kungiyar ‘yan jarida na Jihar Nasarawa Suleiman Abubakar ta samu kubuta tare da sauran mata uku da aka yi garkuwa da su.

Kotu Ta Yankewa Kansila Hukuncin Zaman Gidan Kaso Na Wata Uku

Wata kotu a jihar Gombe, ta yanke wa wani kansila hukuncin zaman gidan yari na tsawon watanni uku sakamakon samun sa da laifin sayen...

Yunkurin Kakaba Shugbannin Majalisa Ba Zai Kai Ko Ina Ba –...

Sanata Mohammed Ali Ndume, ya ce matakin da jam’iyyar APC ta dauka na zakulo Sanata Ahmad Lawan, zabi ne kawai na jam’iyya ba wai...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Bude Wa Taron Bikin Kamun Kifi Wuta...

Wasu ‘yan bindiga sun tarwatsa taron bikin kamun kifi na Dankwo da ake gudanarwa duk shekara a garin Lokoja bayan sun bude wa mahallarta...

Zaben Rivers: Hukumar Zabe Ta Ce Ba Za Ta Iya Gudanar...

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ce ba za ta gudanar da wani sabon zaben gwamna da na ‘yan majalisun...

Wata Sabuwa: Buhari Ya Ce Har Yanzu Nijeriya Ba Ta Iya...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce har yanzu Nijeriya ta na fuskantar kalubale ta fuskar ciyar da kan ta da kuma sama wa kamfanoni...

Kawo Zaman Lafiya: An Fara Taron Kawo Karshen Ta’addanci A Afrika

Yaki da halasta kuddaden haram, da kuma daukar nauyin ayukan ta’addanci da ke ci gaba da wahalar da kasashe da dama a yankunan dake...

Zaben Adamawa: Hukumar Zabe Ta Ba Fintiri Shahadar Lashe Zaben Gwamna

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ba zababben gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umar Fintiri na jam’iyyar PDP shahadar lashe zaben...

Romon Dimokradiyya: Tinubu Ya Shawarci Buhari Ya Inganta Rayuwar ‘Yan Nijeriya

Jagoran jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya yi wa shugaba Muhammadu Buhari kashedi a kan tafarkin da ya kamata ya bi na tsare-tsaren gwamnatin...
Rivers State Governor Nyesom Wike

Samar Da Tsaro: Gwamna Wike Ya Kakaba Dokar Haramta Zanga-Zanga A...

Rahotannin sun nuna cewa, gwamnatin jihar Rivers ta bada umurnin haramta wa al’umma gudanar da zanga-zanga a fadin jihar. A cikin wata...

Taya Murna: Shugabannin Kungiyar Kiristoci Sun Ziyarci Shugaba Buhari A Abuja

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba shugabannin kungiyar kiristoci ta Nijeriya tabbacin barin Nijeriya fiye da yadda ya same ta a shekara ta 2015.

Bayyana Kadara: Kotu Ta Ce Sai Onnoghen Ya Amsa Tuhumar Da...

Kotun Da’ar Ma’aikata ta yi fatali da bukatar da dakataccen Alkalin Alkalai Walter Onnoghen ya shigar game shari’ar da ake yi ma shi a...

Babbar Magana: Buhari Ya Ki Rattaba Hannu A Kan Wasu Dokoki...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ki rattaba hannu a kan wasu dokoki biyar da majalisar tarayya ta aike masa domin tabbatar da su a...

Zaben Kano: Tarayyar Turai Ta Yi Allah-Wadan Da Ta’addancin ‘Yan Sara-Suka

Kungiyar tarayyar turai, ta yi tir da yadda ta’addanci da sayen kuri’u da kuma firgita jama’a su ka yi tasiri yayin gudanar da karashen...

Takaddama: Oshiomole Ya Nemi Kotu Ta Hana Bincike A Kan Sa

Shugaban jam’iyyar APC Kwamared Adams Oshiomhole, ya nemi babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da aka shigar a kan...

Siyasar Sokoto: Zababbun ‘Yan Majalisar APC 16 Sun Ki Zuwa Karbar...

Zababun ‘yan majalisar dokoki na jihar Sokoto na jam’iyyar APC 16, sun ki hallartar taron karbar takardan shaidar lashe zabe da hukumar zabe ta...
Alaranma Ahmad Sulaiman Ibrahim

Samun ‘Yanci: Mun Sha Kuka A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane...

Fittacen malamin addinin Musulunci Alaramma Ahmed Suleiman, ya bayyana irin ukubar da su ka shiga a hannun masu satar mutane don kudin fansa.

Boko Haram: ‘Yan Ta’adda Sun Kai Hari A Garin Miringa Na...

Yan kungiyar Boko Haram sun kai kari a garin Miringa da ke cikin karamar hukumar Biu ta jihar Borno, yayin da jama’a ke Sallar...

Ta’addanci: An Yi Garkuwa Da Matar Shugaban Kungiyar ‘Yan Jarida A...

Wasu mahara sun yi garkuwa da matar Shugaban Kungiyar ‘yan jarida ta Jihar Nasarawa Suleiman Abubakar, tare da wasu mata uku a Karamar Hukumar...

Kasafin Kudi: Dogara Ya Soki Lamirin Shugaba Buhari A Majalisa

Kasafin Kudi: Dogara Ya Soki Lamirin Shugaba Buhari A Majalisa Shugaban Majalisar wakilai Yakubu Dogara, ya soki lamirin shugaba Buhari dangane...

Weather

Kaduna
overcast clouds
32.1 ° C
32.1 °
32.1 °
19 %
2.3kmh
100 %
Sat
39 °
Sun
39 °
Mon
38 °
Tue
37 °
Wed
41 °
Call Now ButtonCall To Listen