Tag: ZABE
Zaben 2019: Hukumar INEC Ta Shirya Soke Rajistar Wasu Jam’iyyu
Hukumar
zabe mai zaman kanta INEC za ta soke jam’iyyun siyasan da ba su tabuka abin a
zo a gani ba a zaben da...
Siyasar Bauchi: Bala Mohammed Ya Lashe Zaben Kujerar Gwamnan Jihar Bauchi
An
bayyana tsohon ministan birnin tarayya Abuja Bala Mohammed na jam’iyyar PDP a
matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Bauchi da aka maimaita...
Zaben Kano: Jami’an Tsaro Sun Kama ‘Yan Bangar Siyasa A...
Mataimakin
shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya DIG Anthony Ogbizi Micheal, ya bayyana
kama wasu mutane 10 a da ake zargin su na cikin gugun...
Zaben Zagaye Na Biyu: Buhari Ya Bukaci ‘Yan Nieriya Su Zabi...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari ya karyata rahoton da ke cewa, ya na kokarin ganin wasu ‘yan
takara da ya ke goyon baya sun lashe...
Karashen Zabe: Yadda Zaben Gwamna Ya Gudana A Wasu Jihohi
Rahotanni daga Bauchi,
sun ce wani gungun masu dauke da makamai sun sace jami’an hukumar zabe 4 a
jihar.
Lamarin dai...
Zaben Kaduna: Kotu Ta Ba Sanata Shehu Sani Damar Binciken Kayan...
Dan
majalisar dattawa Sanata Shehu Sani, ya samu izinin gudanar da bincike a kan
kayayyakin da hukumar zabe ta yi amfani da su a...
Zargi: PDP Ta Zargi Hukumar Zabe Da Hada Baki Da Gwamnati...
Jam’iyyar
PDP ta na zargin hukumar zabe da hada baki da gwamnati da wasu manyan jami’an
tsaro domin shirya magudi a zaben da za...
Zaben Kano: Hukumar Zabe Ta Ce Ta Shirya Wa Zabe A...
Hukumar
zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ce ta kammala shirin gudanar da zaben
gwamna da za a sake a fadin...
Kararrakin Zabe: Bulkachuwa Ta Hori Alkali Kada Su Yi Hukuncin Son...
Shugabar
Kotun Daukaka Kara Zainab Bulkachuwa, ta hori alkalan da za su gudanar da
shari’un da su ka danganci kararrakin zabe da cewa, su...
Adawa: PDP Ta Kalubalanci Kalaman Buhari A Kan Zabubbukan Da Za...
Jami’iyyar
PDP ta ce, kalaman shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa ba zai sa baki a zabubbukan
da za a maimaita a wasu jihohi ba...
Zaben Rivers: Hukumar Zabe Ta Watsa Mana Kasa A Ido –...
Hukumar
Tsaro rundunar Sojin Nijeriya, ta ce Hukumar Zabe Mai Zaman Kan ta ta Kasa INEC
ta watsa mata kasa ido tare da kwance...
Zaben Rivers: Cacar Baki Ta Yi Tsauri Tsakanin Sojoji Da Hukumar...
A
cigaba da cacar bakin da ake yi tsakanin jami’an sojin Nijeriya da hukumar zabe
game da musamman zaben gwamnan jihar Rivers, hukumar zabe...
Sakaci: An Kama ‘Yan Sanda Shida Sakamakon Kona Ofishin Hukumar Zabe...
Jami’an
tsaro sun ce sun kama wasu ‘yan sanda shida, dangane da cinna wa ofishin
Rajistar masu zabe wuta da wasu batagari su ka...
Matakan Tsaro: Labarun Karya Ke Haddasa Rikicin Zabe A Nijeriya –...
Shugaban
Rundunar sojin Nijeriya Laftanal Janar Tukur Buratai, ya ce labarun karya ne su
ke haddasa yawan rikice-rikicen zabe a fadin kasar nan.
Martani: Dalilin Da Ya Sa Ba Mu Bar Atiku Ya Duba...
Hukumar
zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta bayyana dalilin da ya sa ta hana dan
takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP...
Zaben Bauchi: Gwamna Abubakar Ya Kai Wa Buhari Karar Hukumar Zabe
Gwamnan
jihar Mohammed Abubakar, ya kai karar hukumar Zabe wajen shugaban Kasa
Muhammadu Buhari.
Mohammed
Abubakar, ya ce ya garzaya fadar shugaban...
Zaben Legas: Hausawa Sun Mamaye Rumfunar Kada Kuri’a
Rahotanni sunce al’ummar
hausawa mazauna jihar Legas sune suka mamaye runfunar kada kuri’u a wasu
yankuna da ke fadin jihar sakamakon yadda al’ummar yarbawa...
Zaben 2019: An Yi Zaben Majalisun Dokoki Banda Na Gwamna A...
Duk
da cewa jihar Kogi na daya daga cikin jihohi bakwai da ba a gudanar da zaben
gwamna ba, saboda wa’adin mulkin gwamnonin su...
Zaben Gwamna: Siyasar Kano Na Ci Gaba Da Jan Hankali
Siyasar Kano na ci gaba jan
hankali, sakamakon girman hamayyar dake tsakanin manyan jam’iyyun siyasa biyu
da ke kokarin lashe kujerar gwamna.
Zaben Gwamnoni: ‘Yan Najeriya Na Dakon Sakamako
A halin da ake ciki an fara kidayar
kuri’un da aka kada a zaben Gwamnoni da na ‘yan majalisun jihohi, inda zaben
Gwamnonin ya...