Tag: TSARO
Fannin Tsaro: Shugaba Buhari Ya Sha Alwashin Ci Gaba Da Taimaka...
Shugaba Muhammadu Buhari ya ba Turkiya tabbacin cewa, Najeriya za ta ci gaba da taimaka ma ta a yakin da take yi da ayyukan...
Fannin Tsaro: Shugaba Buhari Ya Sha Alwashin Ci Gaba Da Taimaka...
Shugaba Muhammadu Buhari ya ba Turkiya tabbacin cewa, Najeriya za ta ci gaba da taimaka ma ta a yakin da take yi da ayyukan...
Tabarbarewar Tsaro: Gombe Ta Kafa Rundunar ‘Operation Hattara’
Gwamnan jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya, ya ce duk da jihar Gombe ta na zaune lafiya a yanzu, kaddamar da sabuwar rundunar tsaro ta...
Inganta Tsaro: Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya Za Ta Yi Wa Jami’an...
Rundunar
‘yan sandan Nijeriya, ta sha alwashin yi wa jami’an ta garambawul, ta hanyar
kara wa wasu mukamai da kuma rage ma wasu mukamai domin maido...
Zaben Kano: Jami’an Tsaro Sun Kama ‘Yan Bangar Siyasa A...
Mataimakin
shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya DIG Anthony Ogbizi Micheal, ya bayyana
kama wasu mutane 10 a da ake zargin su na cikin gugun ‘yan dabar...
Rikicin Zabe: Jami’an Tsaro Sun Daidaita Akalar Zaben Cike Gurbi Na...
Bayanan da ke fito wa
daga jihar Kano sun nuna cewa, jami’an tsaro sun dauki matakan gaggawa wajen
tabbatar da cewa komai ya tafi daidai a...
Neman Mafita: Yari Ya Gana Da Shugaba Buhari A Kan Hare-Haren...
Gwamnan
jihar Zamfara Abdul-Aziz Yari, ya ziyarci fadar shugaban kasa domin ganawa da
shugaba Muhammadu Buhari a kan matsalar tsaro da ta addabi jihar Zamfara.Jim
kadan...
Tsaro: Hukumar DSS Ta Tura Wa Shugaba Buhari Sabon Babban Dogari
Hukumar
tsaro ta farin kaya DSS, ta tura wa shugaban kasa Muhammadu Buhari sabon
dogarin da zai ba shi kariya Idris Kassim Ahmed.Wata
majiya ta ce, an...
Tabbatar Da Tsaro: Rundunar Soji Za Ta Tura Jirgin Ta Zuwa...
Rundunar
sojin Nijeriya, za ta tura jirgin ta zuwa jihar Kwara domin sa ido a zaben
gwamna da na majalisun jihohi da za a yi ranar...
Zabe: Sojin Saman Nijeriya Sun Aika Jiragen Yaki 54 Jihohin Da...
Rundunar sojin saman Nijeriya, ta tura jragen yaki zuwa wuraren
da za a iya samun Baraka domin su taimaka wa sauran hukumomin tsaro wajen
tabbatar da...
Zaman Lafiya: Kungiyar Jama’atu Ta Bukaci Shugabannin Addini Da Su Fi...
Kungiyar
Jama’atul Nasril Islam Reshen Jihar Kaduna, Ta Bukaci Shugabannin Addinin Da Su
Yi Amfani Da Matsayin Su Wajen Hada Kan Al’umma A Fadin Jihar.Sakataren
Tsare-Tsare...
Tsaro: Babban Hafsin Sojin Sama Ya Bukaci Kwamnadojin Rundunar Su Tashi...
Babban
Hafsin Sojin Sama Na Najeriya Air Marshal Sadique Abubakar Ya Umurci Manyan
Kwamandojin Rundunar Da Suka Hada Da Wadanda Ke Aiki A Fagen Daga Da...
Saba Dokokin Aiki: Rundunar Sojin Najeriya Za Ta Binciki Jami’anta
Rundunar
Sojin Najeriya Ta Kaddamar Da Bincike Kan Zargin Saba Dokokin Aiki Da Kuma
Rashin Nuna Kwarewa Kan Wasu Jami’anta Da Suka Yi Aiki A Zaben...
Asiri Ya Tonu: Sojoji Sun Ce Sun Gano Wadanda Ke Haddasa...
Rundunar
soji ta ce ta gano yadda wasu masu madafun iko a jihar benue ke haddasa rikici
da daukar nauyin hare-haren da ake kai wa al’ummomin...
Ta’addaci: ‘Yan Bindiga Sun Kai Mummunan Hari A Jihar Zamfara
Rahotanni
daga jihar Zamfara na cewa, wasu ‘yan bindiga sun afka ma wani kauye, inda su ka
kashe mutane da dama a karamar hukumar Shinkafi.An
dai kai...
Kauda Boko Haram: Dakarun Sojin Chadi Sun Shigo Najeriya
Hukumomin kasar Chadi
sun ce yanzu haka dakarun su 500 suka kutsa kai cikin Najeriya domin taimakawa
kasar yaki da mayakan kungiyar Boko haram.Mai Magana...
Zullumi: Abubuwa Masu Kara Sun Fashe A Maiduguri
Mazauna wasu sassan
garin Maidugri da ke jihar Borno, sun wayi gari da jin karar fashewar wasu
abubuwa a wasu sassan garin, da suka hada da...
Rikici: ‘Yan Sanda Sun Ba Da Belin Abdulmumin Jibrin
Rundunar yan sandan
jihar Kano ta ce an karbi belin dan majalisar wakilai Abdulmumin Jibrin, da ta gayyata
sakamakon samun wani rikici.Jami’in hudda da jama’a
na rundunar...
Rikicin Siyasa: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Kama Sanata Rafiu Ibrahim Na...
Rahotanni
na cewa, rundunar ‘yan sanda ta kama Sanata Rafiu Ibrahim mai wakiltar mazabar
Kwara ta Kudu a jihar Kwara,An
dai kama Sanatan ne, biyo bayan...
Kisan Kajuru: ‘Yan Sanda Sun Nesanta Kan Su Daga Adadin Da...
Kwamishinan
‘yan sanda na Jihar Kaduna Ahmad Abdurrahman, ya nesanta kan sa daga adadin
mutanen da aka ce an kashe a harin da aka kai Gidan...