Money Laundering: Court Fixes May 16 To Rule On No Case...
The
Federal High Court, Abuja, has fixed May 16, for ruling on the no case
submission entered by Andrew Yakubu,
former Group Managing Director of the
Nigerian National...
No Debit’freezing Order:Court Fixes May 22 To Hear Case Involving $9m...
The
suit filed by the wife of the former President, Patience Jonathan, challenging
a “No Debit Order” placed on some bank accounts came up for mention...
Election: INEC To Propose Constitutional Amendment To Overhaul Process
The
Independent National Electoral Commission,INEC says it will embark on
aggressive constitutional and electoral reforms to enhance the integrity of the
electoral process.The
commission also promised to consider...
Oyo State: INEC Presents Certificate Of Return To Governor-Elect, Others
The
Independent National Electoral Commission ,INEC on Wednesday in Ibadan presented Certificates of Return to the Oyo
State Governor-Elect, Seyi Makinde, his deputy, Aderemi Olaniyan and...
Osun Assembly: INEC Presents Certificates Of Return To 26 Members-Elect
The
Independent National Electoral Commission (INEC) in Osun on Wednesday presented
Certificates of Return to the 26 members-elect of the Osun House of Assembly.The
state Resident Electoral...
Presidential Election.: Court Grants Atiku Permission To Serve President Buhari Processes...
The
Court of Appeal has granted Atiku
Abubakar, Presidential Candidate of the
PDP in the February presidential election permission to serve President Muhammadu Buhari his petition
through substituted...
Korafi: ‘Yan Sanda A Yobe Sun Koka A Kan Rashin Biyan...
Jami’an ‘yan sanda
a jihar Yobe sun bayyana rashin jin dadin su bisa ki biyansu alawus din
abinci har na tsawon watanni hudu.Jaridar Daily Trust...
Gargadi: Majalisar Wakilai Ta Ja Hankalin Hadi Sirika Game Da Shirin...
Majalisar wakilai ta gargadi Ministan harkokin
jiragen sama Hadi Sirika a kan sabon shirin san a karbo bashin wasu makudan kadade har Dala 461 domin...
Garkuwa Da Mutabe: Wadanda Suka Sace Ahmad Sulaiman Sun Sako Shi
‘Yan bindigar da suka sace Alaranma Ahmad Sulaiman
Ibrahim sun sako shi bayani ya kwashe kimanin kwamaki 13 a hannun su.A Yau dinann 27 ga...
Safara: Audu Ogbeh Ya Ce Masu Shigo Da Kayayyaki Nijeriya Makiyan...
Ministan harkokin noma Audu Ogbeh, ya ce masu shigo
da kayayyaki daga kasashen ketare su ne manyan makiyan Nijeriaya kokarin da
kasar ke yi na bunkasa...
Korafi: Kwamitin Gangamin Zaben Buhari Ya Kai Karar PDP Wajen Jami’an...
Kwamitin
yakin neman zaben shugaba Buhari, ya zargi jam’iyyar PDP da satar hanya ta na’ura
mai kwakwalwa domin leka bayanan sirrin hukumar zabe ta kasa.Kakakin
kwamitin...
Zargin Murdiya: Sanata Rufa’i Hanga Ya Ce An Tafka Magudi A...
Tsohon
dan majalisar dattawa na mazabar Kano ta tsakiya Sanata Rufa’i Sani Hanga, ya
bayyana irin abin da ya auku a zaben gwamna da aka maimaita...
Wakilci: APC Na Kokarin Shawo Kan Gwamnoni Domin Samun Shugabancin Majalisu
Uwar
jam’iyyar APC ta fara shawo kan zababbun gwamnonin ta da jiga-jigan jam’iyyar
domin tabbatar da shugabannin majalisun tarayya sun kasance masu biyayya.Wata
majiya ta ce, ‘yan...
Ta’addanci: An Kama Ma’aikatan Asibiti Biyu Bisa Laifin Saida Jariri A...
Rundunar
‘yan sanda ta jihar Legas, ta kama wasu ma’aikatan asibitin Trinity Clinic da ke
unguwar Meiran da ke Legas, bisa zargin saida jaririn wata mata...
Siyasar Sokoto: Wamako Da Ahmed Aliyu Sun Musanta Kiran Tambuwal A...
Jigon
jam’iyyar APC a jihar Sokoto Sanata Aliyu Magatakarda Wammako, da dan takarar
gwamna na jam’iyyar Ahmed Aliyu, sun musanta jita-jitar da ke cewa sun kira
Gwamna...
Biyan Albashi: Tsofaffin Tsagerun Neja Delta Sun Jinjina Wa Shugaba Buhari
Kungiyar
tsofaffin tsagerun Neja Delta, ta yaba wa alheri da kuma kwazon gwamnatin
shugaba Muhammadu Buhari sakamakon biyan albashin su a kan kari.Jagoran
kungiyar ta masu...
Ta Leko Ta Koma: Kotu Ta Soke Zaben Fidda Gwanin Jam’iyyar...
Wata
kotun daukaka kara da ke jihar Sokoto, ta soke hukuncin wata babbar kotu da ta
ba jam’iyyar APC damar tsaida ‘yan takara a jihar Zamfara.Alkalan
da...
Ibtila’i: Gobara Ta Lakume Azuzuwa Bakwai A Wata Makarantar Sakandare Da...
Gobara
ta lakume azuzuwa bakwai a makarantar sakandare ta Badawa da ke karamar hukumar
Nassarawa a jihar Kano.Kakakin
rundunae ‘yan sanda na jihar Kano Abdullahi Haruna...
Zaben Bauchi: Kotu Ta Amince A Tattara Sakamakon Zaben Tafawa Balewa
Wata
Kotun tarayya da ke Abuja, ta sauya matsayar ta a kan hukuncin da ta yanke na
dakatar da tattara sakamakon zaben karamar hukumar Tafawa Balewa...
Hakkin Ma’aikata: Shugaba Buhari Ya Karbi Rahoto A Kan Karin Albashi...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya karbi rahoton kwamitin bada shawara a kan yadda za a
fara biyan sabon karin albashi da majalisa ta amince da shi....






















































