Tag: SIYASA
Rikicin Siyasa: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Kama Sanata Rafiu Ibrahim Na...
Rahotanni
na cewa, rundunar ‘yan sanda ta kama Sanata Rafiu Ibrahim mai wakiltar mazabar
Kwara ta Kudu a jihar Kwara,An
dai kama Sanatan ne, biyo bayan...
Zaben Nijeriya: Amurka Ta Rufe Ofisoshin Ta Da Ke Legas Da...
Gwamnatin
kasar Amurka, ta rufe ofisoshin jakadancin ta da ke jihar Legas da na birnin
tarayya Abuja, biyo bayan sanarwar da gwamnatin tarayya ta yi cewa...
Zabe: Mutane Miliyan 72 Ne Su Ka Karbi Katin Rajistar Su...
Hukumar
Zabe Mai Zaman Kan ta ta Kasa INEC, ta ce ya zuwa ranar rufe karbar katin zabe,
‘yan Nijeriya miliyan 72 da dubu dari 775
da...
Rajistar Zabe: Jihar Lagos Ce Ta Fi Yawan Wadanda Su Ka...
Hukumar
zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta fitar da adadin yawan mutanen da su ka
yi rijistar zabe da wadanda su ka karbi...
Aikin Zabe: ‘Yan Sanda Ke Da Hakkin Tsaron Rumfar Zabe Ba...
Hukumar
zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ce jami’an ‘yan sanda ke da hakkin kula
da rumfunan zabe ba sojoji ba.Shugaban
hukumar Farfesa Mahmood...
Aikin Zabe Za A Biya Ma’aikatan Wucin-Gadi Naira 30,500 – INEC
Hukumar
Zabe Mai Zaman Kan ta ta Kasa INEC, ta ce za ta biya kudin ladar aikin zabe
naira dubu 30 da 500 ga duk masu...
Magudi: ‘Yan Sanda Sun Kama Mota Dankare Da Kayan Zabe A...
Rundunar
‘yan sanda ta jihar Zamfara, ta ce ta kama wata mota dankare da kayan zabe za a
kai su Sokoto daga Abuja.Kwamishinan
‘yan sanda Celestine Okoye...
Furucin Buhari: Masana Na Ci-Gaba Da Tsokaci Akan Hukuncin Satar Akwatin...
Masu
fashin baki da masana fannin tsaro a Nijeriya, sun yi nazari a kan kalaman
Shugaba Muhammadu Buhari, inda ya ce duk wanda aka kama ya...
Albishir: Ubangiji Ne Kawai Zai Iya Dakatar Da Zabubbukan 2019 –...
Hukumar
zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta bayyana kammala dukkan shirye-shiryen
gudanar da zabubbukan kasar da za a yi ranar Asabar mai zuwa. Yayin...
Labarun Bogi: Osinbajo Ya Karyata Rahoton Da Ke Cewa Ya Yi...
Mataimakin
shugaban kasa Farfesa yemi Osinbajo, ya karyata rahotannin da ke cewa ya yi
murabus daga kujerar sa saboda wani
sabani da ya samu da shugaba Muhammadu...
Zaben Asabar: Atiku Ya Yi Zargin Kulle-Kullen Dage Zabe A Wasu...
Dan
takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa
Shugaba Muhammadu Buhari ya na kitsa shirin amfani da Hukumar Zabe da nufin
dage...
Dokar Satar Akwati: An Samu Sabanin Ra’ayi Tsakanin Buhari Da Hukumar...
Shugaban
hukumar zabe mai zaman kan ta ta INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce za a yi
amfani da dokokin zabe ne wajen hukunta wadanda su...
Siyasar Nijeriya: Ina Da Tabbacin Za A Gudanar Da Zaben Gaskiya...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga ‘yan Nijeriya cewa, kada su karaya
sakamakon dage zaben da akayi, ya na mai bukatar kowa ya fito...













































