Tag: SIYASA
An Fara Samun Zafafan Kalamai Daga ‘Yan Siyasa Kwanaki Kadan Kafin...
Kwanaki kadan kafin zabubbukan gwamnoni da ‘yanmajalisun dokoki na jiha, yanzu haka an fara samun zafafankalamai daga wassu jama’a, wanda idan ba a dakile...
Zaben Adamawa: Hukumar Zabe Ta Ba Fintiri Shahadar Lashe Zaben Gwamna
Hukumar
zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ba zababben gwamnan jihar Adamawa Ahmadu
Umar Fintiri na jam’iyyar PDP shahadar lashe zaben da ya...
Romon Dimokradiyya: Tinubu Ya Shawarci Buhari Ya Inganta Rayuwar ‘Yan Nijeriya
Jagoran
jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya yi wa shugaba Muhammadu Buhari kashedi a kan
tafarkin da ya kamata ya bi na tsare-tsaren gwamnatin sa a...
Zargin Magudi: Majalisar Malamai Ta Bayyana Zaben Kano A Matsayin Fashi
Majalisar
malamai ta jihar Kano, ta bayyana zaben gwamnan jihar da aka sake a matsayin
fashin damokradiyya.A
cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugaban...
Taya Murna: Shugabannin Kungiyar Kiristoci Sun Ziyarci Shugaba Buhari A Abuja
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari ya ba shugabannin kungiyar kiristoci ta Nijeriya tabbacin
barin Nijeriya fiye da yadda ya same ta a shekara ta 2015.Yayin
da ya karbi...
Babbar Magana: Buhari Ya Ki Rattaba Hannu A Kan Wasu Dokoki...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya ki rattaba hannu a kan wasu dokoki biyar da majalisar
tarayya ta aike masa domin tabbatar da su a cikin dokokin...
Takaddama: Oshiomole Ya Nemi Kotu Ta Hana Bincike A Kan Sa
Shugaban
jam’iyyar APC Kwamared Adams Oshiomhole, ya nemi babbar kotun tarayya da ke
Abuja ta yi watsi da karar da aka shigar a kan sa.Adams
Oshiomhole ya...
Korafi: Kwamitin Gangamin Zaben Buhari Ya Kai Karar PDP Wajen Jami’an...
Kwamitin
yakin neman zaben shugaba Buhari, ya zargi jam’iyyar PDP da satar hanya ta na’ura
mai kwakwalwa domin leka bayanan sirrin hukumar zabe ta kasa.Kakakin
kwamitin...
Wakilci: APC Na Kokarin Shawo Kan Gwamnoni Domin Samun Shugabancin Majalisu
Uwar
jam’iyyar APC ta fara shawo kan zababbun gwamnonin ta da jiga-jigan jam’iyyar
domin tabbatar da shugabannin majalisun tarayya sun kasance masu biyayya.Wata
majiya ta ce, ‘yan...
Siyasar Sokoto: Wamako Da Ahmed Aliyu Sun Musanta Kiran Tambuwal A...
Jigon
jam’iyyar APC a jihar Sokoto Sanata Aliyu Magatakarda Wammako, da dan takarar
gwamna na jam’iyyar Ahmed Aliyu, sun musanta jita-jitar da ke cewa sun kira
Gwamna...
Zaben Gwamnoni: Shugaba Buhari Ya Shawarci ‘Yan Najeriya Su Fito Domin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci ‘yan Nijeriya su fito
kwan su da kwarkwatar su domin kada kuri’a a zaben gwamnonin da na ‘yan
majalisun jihohi...
Zabe: Hukumar Zabe Ta Gano Wasu Na’urorin Tantance Masu Kada Kuri’a...
Hukumar
Zabe Mai Zaman Kanta Ta Kasa Inec, Ta Ce Ta Gano Na’urorin Tantance Masu Kada
Kuri’a 21 Daga Cikin 69 Da Suka Bace A Lokacin...
Zaben Gwamnoni: Shugaba Buhari Ya Shawarci ‘Yan Najeriya Su Fito Domin...
Shugaban
Kasa Muhammadu Buhari Ya Bukaci ‘Yan Najeriya Da Su Yi Fitan Farin Dango Domin
Kada Kuri’a A Zaben Gwamnonin Da Na ‘Yan Majalisun Jihohi Da...
Bidiyon Ganduje: Lauya Bukarti Na Shirin Shiga Kotu Da Hukumar EFCC
Daya
daga cikin manyan Lauyoyin da ke neman gaskiya ta fito game da zargin da ke kan
gwamna Abdullahi Umar Ganduje da karbar rashawa Audu Bulama...
Harkar Siyasa: Mutanen Kano Sun Dade Su Na Ba Ni Goyon...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya ce Kano ce cibiyar siyasar sa tun bayan da ya shiga
harkar siyasa a shekara ta 2003.Ya
ce Kano ta dade...
Tattara Kuri’u: INEC Ta Ce Da Karfe 6 Na Yamma Za...
Shugaban
Hukumar zabe mai ta kasa Farfesa Mahmood Yakubu ya ce da misalign karfe 6:00 na
yammacin yau za ne aka bude cibiyoyin karbar sakamakon zaben...
Zabe: Hukumar INEC Ta Ce ‘Yan Nijeriya Miliyan 11 Ba Za...
Shugaban
hukumar ta zabe ta kasa INEC Farfesa Muhmud Yakubu ya ce akalla ‘yan Nijeriyar
miliyan 11 da dubu 228 da dari 582 ba za su...
Tsarin INEC: Kungiyar ECOWAS Ta Ce Ta Gamsu
Tawagar kungiyar
bunkasa tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS da ke sa ido a zaben
Najeriya ta ce ta yaba da tsarin hukumar INEC na gudanar...
Zaben Asabar: Atiku Abubakar Ya Kada Kuri’ar Sa A Yola
Dan
kakarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar da
uwargidan sa Titi Abubakar sun kada kuri’ar su
yola a cigaba da gudanar da zabe...
Zaben Yau Asabar: Buhari Ya Ce Shi Zai Yi Nasara
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari ya jadadda cewa shi zai yi nasara a zaben da ake
gudanarwa a yau Asabar 23 ga watan Fabrairu.Da manema
labarai suka...




















































