30.4 C
Kaduna
Monday, September 7, 2026
Advertisement
Home Blog Page 520

Yaki Da Rashawa: Gwamnati Ta Kwace Sama Da Dala Miliyan 8...

0
Kotun koli ta Nijeriya, ta tabbatar da hukuncin da wata babbar kotun tarayya da ke Legas ta zartar, na kwace kudi mallakin Patience Jonathan da yawan...

Mukaman Majalisa: Buhari Da Shugabannin APC Za Su Yanke Shawara A...

0
Wata majiya ta shaida wa manema labarai cewa, Shugaban kasa Muhammadu Buhari da shugabannin jam’iyyar APC, za su gana bayan zaben gwamnoni domin yanke shawara a kan...
Sadiya Umar Farouq, Minister of Humanitarian Affairs, Disaster Management And Social Development

Difilomasiyya: Nijeriya Ta Yi Tir Da Kasar Kamaru Bisa Koro ‘Yan...

0
Gwamnatin tarayya ta yi Allah-Wadai da matakin da kasar Kamaru ta dauka na dawo da ‘yan Nijeriya dubu arba’in da rikicin Boko Haram ya kora daga...
Peter Mutharika, President, Malawi

Malawi: Albinos Set Up Protest Camp, Demand Meeting With President

0
About 300 people, most of them albinos, have braved steady rains this week, sometimes bringing traffic to a standstill to protest near the residence of Malawi's...
Mary Uduma, Chairperson Nigeria Internet Governance Forum, NIGF

International Women’s Day: NIGF Working On Digital Inclusion For Women

0
The Nigeria Internet Governance Forum has said that the forum is working on digital inclusion for women to make them relevant in internet governance.The forum’s Chairperson Mary...
Dakuku Peterside, Director-General Of The Nigerian Maritime Administration And Safety Agency, NIMASA

Int’l Women’s Day: Dakuku Advocates Active Involvement Of Females In Blue...

0
The Director-General of the Nigerian Maritime Administration and Safety Agency, NIMASA  Dakuku Peterside has praised women in the country for their contributions and achievements in the typically...

Int’l Women’s Day: Osinbajo, Saraki Celebrate Women

0
Vice President Yemi Osinbajo and Senate President Bukola Saraki, have joined the rest of the world in celebrating the International Women’s DayBoth men took to their Twitter...
National Bureau oOf Statistics, NBS

Road Accidents: NBS Says 1,538 Nigerians Died In 2018 Quarter Four

0
The National Bureau of Statistics, NBS said no fewer than one thousand, five hundred and thirty eight Nigerians died in road accidents in the fourth quarter...

Electoral Violence: Suspected Thugs Destroy INEC Office, Materials With Explosives...

0
A section of the office of the Independent National Electoral Commission in Ibesikpo-Asutan Local Government Area of Akwa Ibom State has been destroyed with the use...
Antia Ekanem, Assistant Director Public Affairs Commission National Broadcasting Commission, NBC

State Elections: NBC Caution Broadcasters Against Announcement Of Results

0
The National Broadcasting Commission, NBC has warned broadcasters against announcing election results not declared by the Independent National Electoral Commission, INEC.The Assistant Director of Public Affairs of the...
Yakubu Mahmood, INEC Chairman

Polls: INEC Set To Elect 29 Govs, 991 State Legislators

0
The Independent National Electoral Commission, INEC has expressed readiness for tomorrow’s election which will throw up twenty nine new governors and  nine hundred and ninety one members...

Hukunci: Za A Rataye Malamin Da Ya Kashe Dalibin Sa

0
Wata kotu a tanzaniya ta yanke wa wani malamin makaranta mai shekara 51 hukuncin kisa ta hanyar rataya sakamakon kashe wani dalibi mai shekara 14 da...

Zanga Zanga: Miliyoyin Mutane Za Su Yi Tattaki A Aljeriya

0
Masu zanga zanga a Algeria sun bukaci mutane su fito a yau Juma’a domin yin zanga-zangar da aba a taba ganin irin ta ba a kasar.Wadanda suka...

Shan-Inna: WHO Za Ta Fara Amfani Da Na’urar Bincike A Kasashen...

0
Hukumar kiwon lafiya ta duniya WHO za ta fara amfani da na’ura da ke iya gano cutar shan-inna ga yara.Na’urar kuma zata iya gano cututtuka kamar su...

Matsalar Tsaro: Mutane 113 Suka Mutu Cikin Mako Guda A Zamfara

0
Akalla mutane 113  ne suka rasa rayukan su a jihar Zamfara tun bayan sanar da sakamakon zaben shugaban kasa da ya nuna shugaba Muhammadu Buhari  ne ya...

Zazzabin Lassa: Kimanin Mutane 93 Suka Mutu A Najeriya

0
Hukumar hana yaduwar cututtuka ta kasa “NCDC” ta bayyana cewa, an samu karuwar yawan mutanen da suka rasa rayukan su sakamakon kamuwa da cutar zazzabin lassa...

Jarabawar JAMB: Za A Fara Gwaji A Ranar 23 Ga Watan...

0
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta Nijeriya “JAMB” ta tsayar da ranar 23 ga watan Maris a matsayin ranar rubuta jarabawar gwaji wato Mock Examinations a turance.Hukumar ta...

Zaben Gwamnoni: INEC Ta Fara Raba Kayayyakin Zabe A Kano Da...

0
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta fara raba kayayyakin zabe a daukacin kananan hukumomi 44 da ke  Jihar Kano.Mataimakin daraktan yada labarai da hulda...

Ranar Zabe: Rundunar ’Yan Sanda A Abuja Ta Hana Zirga-Zirga

0
Rundunar ‘yan sandan birnin tarayya Abuja ta hana mutane da sauran masu ababen hawa zirga-zirga a garuruwan birnin da kewaye.Mai Magana da yawun rundunar Anjuguri Mamzah ya...

Yancin Mata: Yau Ake Bikin Ranar Mata Ta Duniya

0
Majalisar dinkin duniya ta ware 8 ga watan Maris ta kowacce shekara a matsayin ranar mata ta duniya.Taken bikin ma bana shine, dai-dai-ta gudunmawar maza da mata...
Call To Listen