Tabbatar Da Tsaro: Rundunar Soji Za Ta Tura Jirgin Ta Zuwa...
Rundunar
sojin Nijeriya, za ta tura jirgin ta zuwa jihar Kwara domin sa ido a zaben
gwamna da na majalisun jihohi da za a yi ranar...
Zaben Gwamna: Rundunar ‘Yan Sanda Za Ta Tura Jami’ai 15,544 A...
Rundunar
‘yan sandan Nijeriya ta jihar Rivers, ta ce ta tanadi jami’ai dubu 15 da 544 da
za su taimaka wajen samar da tsaro a zaben...
Tsaro: ‘Yan Sanda Sun Kama ‘Yan Ta’adda 24 A Kaduna
Rundunar
‘yan sanda ta jihar Kaduna, ta sanar da kama wasu gaggan miyagun mutane 24, tare
da kwace bindigogi takwas da alburusai da dama kamar yadda...
Rikicin Siyasa: Mutane 2 Sun Mutu An Lalata Motoci 35 A...
Akalla
mutane biyu su ka rasa rayukan su, yayin da aka lalata motoci 35 tare da fashe-fashen
shaguna a wani rikici da ya barke tsakanin bangarorin...
Ta’addanci: An Banka Wa Ofishin Hukumar Zabe Ta Kasa A Jihar...
Wasu
da ake zargin ‘yan daba ne, sun kona ofishin hukumar zabe mai zaman kan ta ta
kasa a karamar hukumar Ibesikpo Asuntan da ke jihar...
Rabon Mukamai: A’isha Buhari Ta Ja Kunnen Shugabannin Jam’iyyar APC
Uwargidan
shugaban kasa A’isha Buhari, ta shawarci jam’iyyar APC da cewa idan an zo rabon
mukamai a ba masu katin zama dan jam’iyyar kawai.A’isha
Buhari, ta bada...
Yaki Da Rashawa: Gwamnati Ta Kwace Sama Da Dala Miliyan 8...
Kotun
koli ta Nijeriya, ta tabbatar da hukuncin da wata babbar kotun tarayya da ke
Legas ta zartar, na kwace kudi mallakin Patience Jonathan da yawan...
Mukaman Majalisa: Buhari Da Shugabannin APC Za Su Yanke Shawara A...
Wata
majiya ta shaida wa manema labarai cewa, Shugaban kasa Muhammadu Buhari da
shugabannin jam’iyyar APC, za su gana bayan zaben gwamnoni domin yanke shawara
a kan...
Difilomasiyya: Nijeriya Ta Yi Tir Da Kasar Kamaru Bisa Koro ‘Yan...
Gwamnatin
tarayya ta yi Allah-Wadai da matakin da kasar Kamaru ta dauka na dawo da ‘yan
Nijeriya dubu arba’in da rikicin Boko Haram ya kora daga...
Malawi: Albinos Set Up Protest Camp, Demand Meeting With President
About 300 people, most
of them albinos, have braved steady rains this week, sometimes bringing traffic
to a standstill to protest near the residence of Malawi's...
International Women’s Day: NIGF Working On Digital Inclusion For Women
The Nigeria Internet
Governance Forum has said that the forum is working on digital inclusion for
women to make them relevant in internet governance.The forum’s
Chairperson Mary...
Int’l Women’s Day: Dakuku Advocates Active Involvement Of Females In Blue...
The Director-General
of the Nigerian Maritime Administration and Safety Agency, NIMASA Dakuku
Peterside has praised women in the country for their contributions and
achievements in the typically...
Int’l Women’s Day: Osinbajo, Saraki Celebrate Women
Vice President Yemi
Osinbajo and Senate President Bukola Saraki, have joined the rest of the world
in celebrating the International Women’s DayBoth men took to their
Twitter...
Road Accidents: NBS Says 1,538 Nigerians Died In 2018 Quarter Four
The National Bureau of
Statistics, NBS said no fewer than one thousand, five hundred and thirty eight
Nigerians died in road accidents in the fourth quarter...
Electoral Violence: Suspected Thugs Destroy INEC Office, Materials With Explosives...
A section of the
office of the Independent National Electoral Commission in Ibesikpo-Asutan
Local Government Area of Akwa Ibom State has been destroyed with the use...
State Elections: NBC Caution Broadcasters Against Announcement Of Results
The National
Broadcasting Commission, NBC has warned broadcasters against announcing
election results not declared by the Independent National Electoral Commission,
INEC.The Assistant Director
of Public Affairs of the...
Polls: INEC Set To Elect 29 Govs, 991 State Legislators
The Independent
National Electoral Commission, INEC has expressed readiness for tomorrow’s
election which will throw up twenty nine new governors and nine hundred
and ninety one members...
Hukunci: Za A Rataye Malamin Da Ya Kashe Dalibin Sa
Wata
kotu a tanzaniya ta yanke wa wani malamin makaranta mai shekara 51 hukuncin
kisa ta hanyar rataya sakamakon kashe wani dalibi mai shekara 14 da...
Zanga Zanga: Miliyoyin Mutane Za Su Yi Tattaki A Aljeriya
Masu
zanga zanga a Algeria sun bukaci mutane su fito a yau Juma’a domin yin
zanga-zangar da aba a taba ganin irin ta ba a kasar.Wadanda
suka...
Shan-Inna: WHO Za Ta Fara Amfani Da Na’urar Bincike A Kasashen...
Hukumar
kiwon lafiya ta duniya WHO za ta fara amfani da na’ura da ke iya gano cutar
shan-inna ga yara.Na’urar
kuma zata iya gano cututtuka kamar su...





















































