Tag: KOTU
Zaben 2019: Kotu Ta Yi Watsi Da Karar Da Ke Neman...
Kotun
sauraren karar zaben Shugaban kasa da ke Abuja, ta yi watsi da karar da
jam’iyyar Hope Democratic Party ta shigar, ta na neman...
Yanke Hukunci: Kotu Ta Ce A Ba PDP Kujerar Gwamna A...
Kotun sauraren
korarraikin zabe da ke birnin Abuja ta ayyana dan takarar jam’iyyar adawa ta
PDP, Ademola Adeleke a matsayin wanda ya lashe zaben...
Baya Ta Haihu: Kotu Ta Tabbatar Da Adeleke Na PDP A...
Kotun
sauraren korafe-korafen zaben gwamnan jihar Osun da ke Abuja, ta bayyana dan
takarar jam’iyyar PDP Sanata Ademola Adeleke a matsayin wanda ya lashe...
Wata Sabuwa: Kotu Ta Dakatar Da Karashen Zaben Gwamna A Jihar...
Babbar
kotun jihar Adamawa ta bada umarnin dakatar da gudanar da karashen zaben gwamna
a jihar har sai abin da hali ya yi.
Rikicin APC: Sanatan Marafa Ya Aike Wa Kotun Daukaka Kara Takarda
Shugaban
kwamitin man fetur na majalisar dattawa Sanata Kabiru Marafa, ya rubuta takarda
zuwa ga shugaban kotun daukakak kara ta Nijeriya game da rigimar...
Korafin Zabe: Sama Da Shaidu 400 Za Su Kalubalanci Nasarar Buhari...
Dan
takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya bayyana tattara sama
da shaidu 400 da zai yi amfani da su a kotun...
Baya Ta Haihu: Kotu Ta Hana INEC Sanar Da Sakamakon Zaben...
Wata
babbar Kotu da ke Abuja, ta dakatar da hukumar zabe ci-gaba da tattara
sakamakon zaben karamar hukumar Tafawa Balewa domin bayyana wanda ya...