Hukumar Zabe mai zaman kanta ta kasa ta bayanna dan takarar jam’iyyar APC Abdullahi Alhaji Sule a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna a jihar.
Wakilin mu Abubakar Abdullahi ya ruwaito cewa, dan takarrar jam’iyyar APC ya yi nasara ne a kan abokan takarar sa daga jam’iyyu daban-daban.