Hukumar zabe Mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana Muhammad Inuwa Yahaya na jam iyar APC a mastayin wanda ya lashe zaben gwamna da aka gudanar a jihar.