Hukumar zabe ta jihar Cross River  ta bayyana farfesa Ben Ayade a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna da yawan kuri’u dubu dari 381da dari 485 yayin da abokin hamaiyar sa na jam’iyyar APC John Owan Enoh ya samu kuri’u dubu 131da dari 161. –