Tag: HUKUMA
Satar Mai: Hukumar EFCC Ta Bukaci Tsauraran Hukunce-Hukunce
Shugaban
hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC Ibrahim Magu, ya bukaci a kirkiro
sabbin dokoki masu tsauri a kan masu satar mai.
Tsaro: Hukumar DSS Ta Tura Wa Shugaba Buhari Sabon Babban Dogari
Hukumar
tsaro ta farin kaya DSS, ta tura wa shugaban kasa Muhammadu Buhari sabon
dogarin da zai ba shi kariya Idris Kassim Ahmed.