Gwamnan jihar Neja Abubakar Sani Bello ya lashe zaben gwamna a karo na biyu, sakamakon yawan  kuri u da ya samu wanda hakan ya bashi damar doke abokan takarar sa na wasu jam’iyyu.