An dauki tsawan kwanaki biyu na tattara sakamakon zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun dokokin jihohi a jihar kaduna.

A jihar kaduna dai, kimanin ‘yan takara 38 ne suka fatata wajen neman kurar gwamna a zaben da aka gudanar a ranar Asabar din tada ta gabata.

Leave a Reply