Tsaro

Home Hausa Tsaro
Tsaro

Boko Haram: Kungiyar IS Ta Dauki Alhakin Kai Harin-Kunar-Bakin-Wake A Kan...

Kungiyar IS ta yi ikirarin cewa, ita ce ta kai wa rundunar sojin Nijeriya hari a arewa maso gabas. Sai dai rundunar...

Tsaro: ‘Yan Bindiga Sun Kashe ’Yan Sintiri 17 A Birnin Gwari...

Rundunar ‘ yan Sanda ta Jihar Kaduna, ta ce ‘yan bindiga sun kashe akalla ‘yan banga 17 a kauyen Jan-Ruwa da ke Karamar Hukumar...

Ta’addanci: An Tsinci Gawar Dan Kasar Wajen Da Aka Sace A...

Rahotanni daga jihar Kano na cewa, an tsinci gawar dan kasar Lebanon da wasu ‘yan bindiga su ka sace a bakin aikin sa ranar...

Takaddama: Masana Sun Jinjina Wa Kwamishinan ‘Yan Sanda Na Jihar Kano

Biyo bayan dambarwar da aka samu yayin da ake tattara alkalumman sakamakon zaben gwamnan jihar Kano, masana al’amuran siyasa sun jinjina wa kwamishinan ‘yan...

Sakamakon Bogi: Jami’an Tsaro Sun Kama Jami’an Hukumar Zabe Biyu A...

Jami’an tsaro sun kama jami’in tattara sakamakon zabe Kelechi Ezirim na Karamar Hukumar Ohaji Egbema ta jihar Imo, tare da jami’in Kula da ayyukan...

Ta’addanci: An Harbe Dan Majalisar Tarayya A Rumfar Zabe

Rundunar ‘yan sanda a jihar Oyo ta tabbatar da harbe wani dan majalisar wakilai na tarayya a Ibadan babban birnin jihar.
Mansur Dan Ali, Ministan Tsaro

Kada Kuri’a: Duk Da Barazanar Mahara An Fito Zabe A Zamfara

Duk da barazanar Maharan da su ka addabi al’ummar jihar Zamfara, bai hana jama’ar jihar fitowa domin zaben gwamnoni da ’yan majalisar dokoki na...

Siyan Kari’u: An Samu Gurare Da Aka Yi Amfani Da Kudi...

A yayin da aka gudanar zaben gwamnoni a jihohi 29 a Najeriya, wani al’amari da ke ba mutane da dama mamaki shi ne batun...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Kai Farmaki A Wasu Mazabun Jihar Kogi

‘Yan bangar siyasa sun tsorata masu zabe a wasu mazabun da ke Lokoja babban birnin jijar Kogi. Wani da...

Tabbatar Da Tsaro: Rundunar Soji Za Ta Tura Jirgin Ta Zuwa...

Rundunar sojin Nijeriya, za ta tura jirgin ta zuwa jihar Kwara domin sa ido a zaben gwamna da na majalisun jihohi da za a...
Ahmad Abdurrahman, Kwamishina 'Yan Sanda Na Jihar Kaduna

Tsaro: ‘Yan Sanda Sun Kama ‘Yan Ta’adda 24 A Kaduna

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kaduna, ta sanar da kama wasu gaggan miyagun mutane 24, tare da kwace bindigogi takwas da alburusai da dama...

Rikicin Siyasa: Mutane 2 Sun Mutu An Lalata Motoci 35 A...

Akalla mutane biyu su ka rasa rayukan su, yayin da aka lalata motoci 35 tare da fashe-fashen shaguna a wani rikici da ya barke...

Ranar Zabe: Rundunar ’Yan Sanda A Abuja Ta Hana Zirga-Zirga

Rundunar ‘yan sandan birnin tarayya Abuja ta hana mutane da sauran masu ababen hawa zirga-zirga a garuruwan birnin da kewaye. Mai Magana...
Commodore Ibikunle Daramola, Kakakin Rundunar Sojin Saman

Zabe: Sojin Saman Nijeriya Sun Aika Jiragen Yaki 54 Jihohin Da...

Rundunar sojin saman Nijeriya, ta tura jragen yaki zuwa wuraren da za a iya samun Baraka domin su taimaka wa sauran hukumomin tsaro...

Tsaro: Babban Hafsin Sojin Sama Ya Bukaci Kwamnadojin Rundunar Su Tashi...

Babban hafsin sojin sama na Najeriya Air Marshal Sadique Abubakar ya umurci manyan kwamandojin rundunar da suka hada da wadanda ke aiki a fagen...

Saba Dokokin Aiki: Rundunar Sojin Najeriya Za Ta Binciki Jami’anta

Rundunar sojin Najeriya ta kaddamar da bincike kan zargin saba dokokin aiki da kuma rashin nuna kwarewa kan wasu jami’anta da suka yi aiki...

Zaman Lafiya: Kungiyar Jama’atu Ta Bukaci Shugabannin Addini Da Su Fi...

Kungiyar Jama’atul Nasril Islam Reshen Jihar Kaduna, Ta Bukaci Shugabannin Addinin Da Su Yi Amfani Da Matsayin Su Wajen Hada Kan Al’umma A Fadin...

Tsaro: Babban Hafsin Sojin Sama Ya Bukaci Kwamnadojin Rundunar Su Tashi...

Babban Hafsin Sojin Sama Na Najeriya Air Marshal Sadique Abubakar Ya Umurci Manyan Kwamandojin Rundunar Da Suka Hada Da Wadanda Ke Aiki A Fagen...
Janar Tukur Buratai, Shugaban Rundunar Sojin Kasa

Saba Dokokin Aiki: Rundunar Sojin Najeriya Za Ta Binciki Jami’anta

Rundunar Sojin Najeriya Ta Kaddamar Da Bincike Kan Zargin Saba Dokokin Aiki Da Kuma Rashin Nuna Kwarewa Kan Wasu Jami’anta Da Suka Yi Aiki...

Asiri Ya Tonu: Sojoji Sun Ce Sun Gano Wadanda Ke Haddasa...

Rundunar soji ta ce ta gano yadda wasu masu madafun iko a jihar benue ke haddasa rikici da daukar nauyin hare-haren da ake kai...
107FollowersFollow
5,111SubscribersSubscribe