24 C
Abuja, Nigeria
Thursday, April 25, 2019

Siyasa

Home Hausa Siyasa Page 9
Siyasa

Hukunci: APC Ta Dakatar Da Okorocha Da Amosun

Kwamitin zartarwa na Jam’iyyar APC ya dakatar da gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha, da takwaran sa na jihar Ogun Ibikunle Amosun, daga jam’iyyar.

Fashin Baki: Abin Da Buhari Ke Nufi Da Shekaru 4 Masu...

Mai Magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu, ya yi karin haske dangane da kalaman da shugaban kasa ya yi a...

Sauke Nauyi: Wa’adin Mulki Na Na Biyu Zai Yi Tsauri- Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya ce wa’adin mulkinsa na biyu zai fi tsauri fiye da na farko. Buhari, ya bayyana haka ne...

Zagon Kasa: Jam’iyyar APC Ta Dakatar Da Rochas Okorocha Ibikunle...

Rahotannin na nuni da cewa, kwamitin zartarwa na jam’iyyar APC na kasa ya dakatar da gwamnan jihar Ogun Ibikunle Amosun da takwaran sa na...

Zaben Gwamnan Kaduna: ‘Yan Takara 2 Sun Janye Wa Na PDP...

Dan takarar gwamnan jihar Kaduna na jam’iyyar APGA Dakta Polycaro Gankon, da takwaran sa na jam’iyyar LM Kwamred Ezekiel Habila, sun janye wa dan...

Zargin Magudi: Akwai Yiwuwar PDP Ta Kauracewa Zaben Gwamna A Jigawa

Jam’iyyar PDP a jihar Jigawa, ta ce mai yiwuwa ba za ta shiga zaben gwamnan jihar da za a yi ranar 9 ga...

Wakilci: Sanatoci 64 Da ‘Yan Majalisar Wakilai 151 Ba Za Su...

Akalla sanatoci masu ci 64 da ‘yan majalisar wakilai 151 ne ba za su koma majalisar dokoki ta tarayya ba.

Tsambare: Hukumar Zabe Ta Shirya Gudanar Da Zabe A Wuraren Da...

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, za ta gudanar da zabe a yankunan da ba a gudanar da zabe ba...

Taron Sulhu: Atiku Ya Gindaya Wa Shugaba Buhari Muhimman Sharudda

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya gabbatar da wasu sharudda biyar da ya ke son Shugaba Muhammadu Buhari ya cika,...
President Muhammadu Buhari

Ta’addanci: Nasarar Buhari Ta Tada Tarzoma A Legas

Bayyana shugaba Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe babban zaben da ya gudana, ya janyo mummunan hargisti da ya yi sanadiyar salwantar rayukan...

Zaben Sokoto: Tambuwal Ya Zargi Jam’iyyar APC Da Amfani Da Jami’an...

Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, ya ce jam’iyya APC ta yi amfani da jami’an tsaro wajen razana magoya bayan jam’iyyar PDP a kokarin...

Murnar Zabe: Zamu Kama Duk Wanda Ya Ke Tukin Ganganci A...

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kaduna, ta bukaci matasa su guji yin ganganci ko wauta da sunan murnar shugaba Buhari ya ci zabe.

An Samu Matsala: Manyan Kwamishinonin Hukumar Zabe Na Shirin Yin Murabus

Alamu na nuna cewa, wasu kwamishinonin zabe na jiha da na kasa za su yi murabus daga matsayin su, biyo bayan zargin barazana da...

Zafin Kaye: Ba Zan Taya Shugaba Buhari Murna Ba – Atiku

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya ce ba zai taya shugaba Muhammadu Buhari murnar lashe zabe ba, saboda kura-kuran da...

Zaben Gwamnoni: Hukumar Zabe Ta Gudanar Da Taron Musamman A Abuja

Hukumar zabe mai zaman kan ta INEC, ta gudanar da wata ganawa domin sake duba zaben Shugaban kasa da na ‘yan majalisun tarayya da...

Zaben 2019: Sheikh Gumi Ya Shawarci Atiku Ya Garzaya Kotu Ya...

Fitaccen Malami Sheikh Ahmad Mahmud Gumi, ya shawarci Atiku Abubakar ya tabbatar ya garzaya kotu domin kwatar hakkin sa. Sheikh Ahmed...

Neman Hakki: Da Alamun PDP Za Ta Kalubalanci Nasarar Buhari A...

Rahotanni na cewa, tuni dan takarar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya fara shirin tara manyan Lauyoyin da za su tsaya masa a kotu domin...

Yaki Da Rashawa: ‘Yan Sanda Sun Bada Belin Farfesa Maurice Iwu...

Jami’an ‘yan sandan Nijeriya, sun saki tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa Farfesa Maurice Iwu, wanda aka bada belin sa a jihar Imo.
Atiku Abubakar, Former Vice President, Presidential Candidate Of People’s Democratic Party, PDP

Baya Ta Haihu: Atiku Abubakar Ya Ce Bai Yarda Da Sakamakon...

Dan takarar shugaban kasa na jama’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya yi watsi da sakamakon zaben shugaban kasa da hukumar zabe ta bayyana.

Murnar Zabe: Kada Magoya Baya Na Su Tozarta Masu Adawa Da...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi jawabin godiyar sake samun nasarar zama shugaban Nijeriya karo na biyu, bayan sanarwar da hukumar zabe ta yi....

Social Media

105,192FansLike
7,236FollowersFollow
3,432FollowersFollow
5,985SubscribersSubscribe
Abuja, Nigeria
thunderstorm
24 ° C
24 °
24 °
78 %
7.2kmh
40 %
Thu
34 °
Fri
34 °
Sat
33 °
Sun
32 °
Mon
31 °