24 C
Abuja, Nigeria
Tuesday, April 23, 2019

Siyasa

Home Hausa Siyasa Page 7
Siyasa

Zaben Legas: Hausawa Sun Mamaye Rumfunar Kada Kuri’a

Rahotanni sunce al’ummar hausawa mazauna jihar Legas sune suka mamaye runfunar kada kuri’u a wasu yankuna da ke fadin jihar sakamakon yadda al’ummar yarbawa...

Zaben 2019: An Yi Zaben Majalisun Dokoki Banda Na Gwamna A...

Duk da cewa jihar Kogi na daya daga cikin jihohi bakwai da ba a gudanar da zaben gwamna ba, saboda wa’adin mulkin gwamnonin su...
Mansur Muhammad Dan-Ali , Minister Of Defence

Kada Kuri’a: Duk Da Barazanar Mahara An Fito Zabe A Zamfara

Duk da barazanar Maharan da su ka addabi al’ummar jihar Zamfara, bai hana jama’ar jihar fitowa domin zaben gwamnoni da ’yan majalisar dokoki na...

Zaben Gwamna: Siyasar Kano Na Ci Gaba Da Jan Hankali

Siyasar Kano na ci gaba jan hankali, sakamakon girman hamayyar dake tsakanin manyan jam’iyyun siyasa biyu da ke kokarin lashe kujerar gwamna.

Zaben Gwamnoni: ‘Yan Najeriya Na Dakon Sakamako

A halin da ake ciki an fara kidayar kuri’un da aka kada a zaben Gwamnoni da na ‘yan majalisun jihohi, inda zaben Gwamnonin ya...

Saben 9 Ga Watan Maris: An Samu Karancin Masu Kada Kuri’a...

Rahotanni na cewa an samu karancin fitowar masu zabe a wasu sassan jihohin Adamawa da Taraba, a zaben gwamnoni da na ‘yan majalisar dokokin...

Shari’ar Buhari Da Atiku: Manyan Lauyoyi 18 Da Za Su Kare...

Rahotanni sun ruwaito cewa, an fara zaman sauraron karar da Atiku ya shigar gaban kotun sauraron koken zaben shugaban kasa, inda ya zargi hukumar...

Bangar Siyasa: ‘Yan Sanda Sun Kama ‘Yan Sara Suka Kimamin 100...

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama ‘yan bangar siyasa a kalla 100 tun daga lokacin fara yakin neman zabe zauwa yau.

Zargin Rashawa: Hukumar EFCC Ta Kama Akawun Kudi Na Jihar Imo

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta kama babban akawun kudi na gwamnatin jihar Imo Uzo Casmir bisa zargin sa da karkatar...

Siyan Kari’u: An Samu Gurare Da Aka Yi Amfani Da Kudi...

A yayin da aka gudanar zaben gwamnoni a jihohi 29 a Najeriya, wani al’amari da ke ba mutane da dama mamaki shi ne batun...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Kai Farmaki A Wasu Mazabun Jihar Kogi

‘Yan bangar siyasa sun tsorata masu zabe a wasu mazabun da ke Lokoja babban birnin jijar Kogi. Wani da...

Zaben Gwamna: Rundunar ‘Yan Sanda Za Ta Tura Jami’ai 15,544 A...

Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta jihar Rivers, ta ce ta tanadi jami’ai dubu 15 da 544 da za su taimaka wajen samar da tsaro...

Rikicin Siyasa: Mutane 2 Sun Mutu An Lalata Motoci 35 A...

Akalla mutane biyu su ka rasa rayukan su, yayin da aka lalata motoci 35 tare da fashe-fashen shaguna a wani rikici da ya barke...

Ta’addanci: An Banka Wa Ofishin Hukumar Zabe Ta Kasa A Jihar...

Wasu da ake zargin ‘yan daba ne, sun kona ofishin hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa a karamar hukumar Ibesikpo Asuntan da...
A’isha Buhari, Uwargidan Shugaban Kasa

Rabon Mukamai: A’isha Buhari Ta Ja Kunnen Shugabannin Jam’iyyar APC

Uwargidan shugaban kasa A’isha Buhari, ta shawarci jam’iyyar APC da cewa idan an zo rabon mukamai a ba masu katin zama dan jam’iyyar kawai.

Mukaman Majalisa: Buhari Da Shugabannin APC Za Su Yanke Shawara A...

Wata majiya ta shaida wa manema labarai cewa, Shugaban kasa Muhammadu Buhari da shugabannin jam’iyyar APC, za su gana bayan zaben gwamnoni domin yanke...

Zaben Gwamnoni: INEC Ta Fara Raba Kayayyakin Zabe A Kano Da...

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta fara raba kayayyakin zabe a daukacin kananan hukumomi 44 da ke  Jihar Kano.
Abba Kabir Yusuf, Dan Takarar Gammna A jihar Kano A jam’iyyar PDP

Siyasar Kano: Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar Wa Abba Gida Gida...

Rahotanni na cewa, yanzu haka za a fafata da dan takarar jam’iyyar PDP Abba Kabir Yusuf a zaben gwamnoni da na majalisar dokoki...

Siyasar Taraba: Kotun Daukaka Kara Ta Yi Watsi Da Shari’ar Hana...

Kotun daukaka kara da ke zama a Jalingo na jihar Taraba, ta yi watsi da hukuncin haramta wa dan takarar gwamnan jihar na...

Kokon Bara: ‘Yan Kudu Maso Kudu Sun Bukaci A Basu Shugabancin...

Shugabannin jam’iyyar APC na yankin Kudu maso Kudancin Nijeriya, sun bukaci a ba su mukamin shugaban majalisar dattawa. Wannan bukata...

Social Media

105,192FansLike
7,236FollowersFollow
3,432FollowersFollow
5,985SubscribersSubscribe
Abuja, Nigeria
thunderstorm
24 ° C
24 °
24 °
78 %
7.2kmh
40 %
Thu
34 °
Fri
34 °
Sat
33 °
Sun
32 °
Mon
31 °