Siyasa

Home Hausa Siyasa Page 6
Siyasa

Kokon Bara: ‘Yan Kudu Maso Kudu Sun Bukaci A Basu Shugabancin...

Shugabannin jam’iyyar APC na yankin Kudu maso Kudancin Nijeriya, sun bukaci a ba su mukamin shugaban majalisar dattawa. Wannan bukata...

Korafin Zabe: Kotu Ta Umarci Hukumar Zabe Ta Ba Atiku Kayan...

Kotun daukaka kara, ta umarci hukumar zabe ta mika wa Atiku Abubakar da jam’iyyar PDP takardu da na’urorin da aka yi amfani da...
Muhammadu Buhari, Shugaba Kasa

Zaben Gwamnoni: Shugaba Buhari Ya Shawarci ‘Yan Najeriya Su Fito Domin...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci ‘yan Nijeriya su fito kwan su da kwarkwatar su domin kada kuri’a a zaben gwamnonin da na...
Commodore Ibikunle Daramola, Kakakin Rundunar Sojin Saman

Zabe: Sojin Saman Nijeriya Sun Aika Jiragen Yaki 54 Jihohin Da...

Rundunar sojin saman Nijeriya, ta tura jragen yaki zuwa wuraren da za a iya samun Baraka domin su taimaka wa sauran hukumomin tsaro...

Zabe: Hukumar Zabe Ta Gano Wasu Na’urorin Tantance Masu Kada Kuri’a...

Hukumar Zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta ce ta gano na’urorin tantance masu kada kuri’a 21 daga cikin 69 da suka bace...

Zaben Gwamnoni: Shugaba Buhari Ya Shawarci ‘Yan Najeriya Su Fito Domin...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya da su yi fitan farin dango domin kada kuri’a a zaben gwamnonin da na ‘yan majalisun...

Zaben Gwamnoni: Ba Za’a Kidaya Kuri’ar Runfar Da ‘Yan Banga Suka...

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ba da tabbacin gudanar da zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun dokoki a ranar Asabar...

Ilimin Kada Kuri’a: Hukumar Wayar Da Kan Al’umma Ta Fara Shirya...

Hukumar Wayar Da Kan Al’umma Ta Kasa Noa Ta Fara Wayar Da Kan Masu Kada Kuri’a A Jihohi 7 Dake Shiyoyin Siyasar Arewa Maso...

Zabe: Hukumar Zabe Ta Gano Wasu Na’urorin Tantance Masu Kada Kuri’a...

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Kasa Inec, Ta Ce Ta Gano Na’urorin Tantance Masu Kada Kuri’a 21 Daga Cikin 69 Da Suka Bace...

Zaben Gwamnoni: Shugaba Buhari Ya Shawarci ‘Yan Najeriya Su Fito Domin...

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Bukaci ‘Yan Najeriya Da Su Yi Fitan Farin Dango Domin Kada Kuri’a A Zaben Gwamnonin Da Na ‘Yan Majalisun...

Takaddama: Okorocha Ya Zargi Oshiomhole Da Kokarin Haifar Da Rikici A...

Gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha, ya nesanta shugaba Muhammadu Buhari da kama-karyar da ya ce shugaban jam’iyyar APC Adams Oshiomhole ke yi.
Abdullahi Umar Ganduje , Gwamna Jihar Kano

Bidiyon Ganduje: Lauya Bukarti Na Shirin Shiga Kotu Da Hukumar EFCC

Daya daga cikin manyan Lauyoyin da ke neman gaskiya ta fito game da zargin da ke kan gwamna Abdullahi Umar Ganduje da karbar rashawa...

Baya Ta Haihu: Kotu Ta Dakatar Da Dan Takarar Gwamnan Kano...

Wata babbar kotun tarayya da ke Kano, ta dakatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar PDP bisa...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Harkar Siyasa: Mutanen Kano Sun Dade Su Na Ba Ni Goyon...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce Kano ce cibiyar siyasar sa tun bayan da ya shiga harkar siyasa a shekara ta 2003.
Farfesa Mahmood Yakubu,, Shugaban hukumar Zabe Mai Zaman Kan Ta Ta Kasa, INEC

Zaben Gwamnoni: Mun Kammala Shirin Tunkarar Zabubbukan Da Ke Tafe –...

Shugaban hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce hukumar zabe ta dauki matakan ganin zaben gwamnoni da...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Zaben Gwamnoni: Shugaba Buhari Zai Ziyarci Jihohin Akwa Ibom Da Imo

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai kai ziyara a wasu jihohi biyu da ke Kudancin Nijeriya domin mika godiyar sa ta samun nasara a zaben...

Tukwici: Amurka Za Ta Ba Da Miliyan 360 Ga Wanda Ya...

Kasar Amurka za ta ba mutumin da ya ba ta bayanai game da daya daga cikin ‘ya’yan marigayi Osama Bin Laden, kyautar dala miliyan...

Korafi: Ya Kamata A Soke Zaben Zamfara–Jam’iyyun Adawa

Jam’iyyun adawa a jihar Zamfara, sun ce idan hukumar zaben ta kasa ba ta rushe zaben da ya gudana a makon da ya wuce...

Zaben 2019: Sanatoci 64 Da ‘Yan Majalisar Wakilai 151 Sun Dawo...

Sanatoci 64 da kuma ‘yan majalisar wakilai su 151 ne ba za su dawo majalisar kasa a karo na 9 cikin watan Yunin wannan...

Shawara: NOA Ta Bukaci Rage Yawan Jam’iyyun Siyasa A Najeriya

Hukumar wayar da kan jama’a a Najeriya NOA, ta bukaci rage yawan jam’iyyun siyasar kasar, don saukakawa jama’a kada kuri’un su, da ma hukumar...
107FollowersFollow
5,451SubscribersSubscribe