24 C
Abuja, Nigeria
Thursday, April 25, 2019

Siyasa

Home Hausa Siyasa Page 5
Siyasa

Korafin Zabe: Sama Da Shaidu 400 Za Su Kalubalanci Nasarar Buhari...

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya bayyana tattara sama da shaidu 400 da zai yi amfani da su a kotun...

Baya Ta Haihu: Kotu Ta Hana INEC Sanar Da Sakamakon Zaben...

Wata babbar Kotu da ke Abuja, ta dakatar da hukumar zabe ci-gaba da tattara sakamakon zaben karamar hukumar Tafawa Balewa domin bayyana wanda ya...

Wakilci: Majalisar Wakilai Ta Dage Zaman Ta Zuwa 2 Ga Wata...

Majalisar wakilai ta dage zaman ta zuwa ranar 2 ga watan Afrilu, domin ta ba ‘yan majalisar damar zantawa da hukumomi a matakin kwamiti...

Siyasar Nijeriya: Ci-Gaba Ba Zai Tabbata Ba Matukar Za A Cigaba...

Dan takarar kujerar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar PDP Peter Obi, ya ce babu kasar da za ta cimma matakin ci-gaba matukar ana aikata...
Alaranma Ahmad Sulaiman Ibrahim

Garkuwa: An Bukaci Iyalin Alaramma Ahmad Sulaiman Su Biya Naira Miliyan...

Wadanda su ka sace Alaranma Ahmad Sulaiman Ibrahim, sun nemi a biya makudan kudi kafin su sake shi kamar yadda rahotanni su ka bayyana.

Kwarin Gwiwa: Mu Za Mu Lashe Dukkan Zabubbukan Da Za A...

Jam’iyyar PDP, ta bayyana kwarin-gwiwar cewa za ta lashe duk zabubbukan gwamna da za a sake a wasu mazabu da rumfuna ko kananan hukumomi...

Zaben Rivers: Cacar Baki Ta Yi Tsauri Tsakanin Sojoji Da Hukumar...

A cigaba da cacar bakin da ake yi tsakanin jami’an sojin Nijeriya da hukumar zabe game da musamman zaben gwamnan jihar Rivers, hukumar zabe...
Farfesa Mahmood Yakubu, Shugaban Hukumar Zabe Na Kasa, INEC

Wata Sabuwa: Akwai Yiwuwar Hukumar Zabe Ta Kwace Rajistar Sama Da...

Rahotanni na cewa, akwai yiwuwar jam’iyyau goma ne kacal za su samu tsira wajen ci-gaba da fafatawa ta fuskar gudanar da harkokin siyasa a...

Sakaci: An Kama ‘Yan Sanda Shida Sakamakon Kona Ofishin Hukumar Zabe...

Jami’an tsaro sun ce sun kama wasu ‘yan sanda shida, dangane da cinna wa ofishin Rajistar masu zabe wuta da wasu batagari su ka...
Janar Tukur Buratai, Shugaban Rundunar Sojin Kasa

Matakan Tsaro: Labarun Karya Ke Haddasa Rikicin Zabe A Nijeriya –...

Shugaban Rundunar sojin Nijeriya Laftanal Janar Tukur Buratai, ya ce labarun karya ne su ke haddasa yawan rikice-rikicen zabe a fadin kasar nan.
Atiku Abubakar, Former Vice President, Presidential Candidate Of People’s Democratic Party, PDP

Martani: Dalilin Da Ya Sa Ba Mu Bar Atiku Ya Duba...

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta bayyana dalilin da ya sa ta hana dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP...
Mohammed Abubakar, Gwamnan Jihar Bauchi

Zaben Bauchi: Gwamna Abubakar Ya Kai Wa Buhari Karar Hukumar Zabe

Gwamnan jihar Mohammed Abubakar, ya kai karar hukumar Zabe wajen shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Mohammed Abubakar, ya ce ya garzaya fadar shugaban...

Siyasar Kwara: Dan Uwana Ya Bani Kunya – Kanwar Saraki

Yar’uwar Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki, Oyinkansola Saraki ta kalubalanci dan uwanta a wani shirin talbijin, inda tace ya gaza tunanin jama’a a lokacin...

Zaben Kano: Sau 100 Idan Za A Sake Zabe A Kano...

Dan majalisar dattawa mai wakiltar shiyyar Kano ta tsakiya, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce duk da ba su gamsu da matakin da hukumar zabe...

Siyasar Bauchi: Za A Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta ce za ta ci gaba da tattara sakamakon zabe na mazabu da rumfunan zabe a...

Zaben Shugaban Majalisa: Buhari Ba Zai Sa Baki Ba—Fadar Shugaban Kasa

Fadar shugabn kasa ta ce, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ba zai sa baki a wajen zaben shugaban majalisa ba. Mai...

Rikicin Zabe: Mutane 8 Sun Hallaka 56 Sun Jikkata A Jihar...

Babbar asibitin tarayya da ke Jalingo, ta tabbatar da mutuwar mutane takwas da kuma jikkatar mutane 56 da ke jinya a asibitin sakamakon raunukan...

Zaben Bauchi: Ana Yi Min Barazanar Kisa A Jihar Bauchi –...

Jami’ar Tattara Sakamakon Zaben Gwamna na Karamar Hukumar Tafawa Belewa a Jihar Bauchi Dominion Anosike, ta ce rayuwar ta na cikin hatsari, domin ana...

Maimaita Zabe: PDP Ta Nada Dino Melaye Da Ortom Wakilan Zaben...

Jam’iyyar PDP a jihar Benue, ta nada Sanata Dino Melaye da Gwamna Samuel Ortom a matsayin wakilan zabe da za su yi aiki a...
Farfesa yemi Osinbajo, Mataimakin Shugaban Kasa

Kammala Zabe: Ba Mu Da Uzurin Faduwa Sauran Zabubbukan Da Za...

Mataimakin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce babu dalilin da zai sa jam’iyyar APC ta yi sanyin jiki ko jan-kafa wajen tabbatar da...

Social Media

105,192FansLike
7,236FollowersFollow
3,432FollowersFollow
5,985SubscribersSubscribe
Abuja, Nigeria
thunderstorm
24 ° C
24 °
24 °
78 %
7.2kmh
40 %
Thu
34 °
Fri
34 °
Sat
33 °
Sun
32 °
Mon
31 °