Siyasa

Home Hausa Siyasa Page 2
Siyasa

Matakin Gyara: Buhari Ya Kafa Kwamitin Bada Cin Gashin Kan Majalisun...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kaddamar da kwamitin Shugaban kasa a kan cin gashin kan majalisun jihohi da bangaren shari’a na jiha kamar yadda...

Zaben Kano: Hukumar Zabe Ta Ce Ta Shirya Wa Zabe A...

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ce ta kammala shirin gudanar da zaben gwamna da za a sake a fadin...

Baya Ta Haihu: Kotu Ta Tabbatar Da Adeleke Na PDP A...

Kotun sauraren korafe-korafen zaben gwamnan jihar Osun da ke Abuja, ta bayyana dan takarar jam’iyyar PDP Sanata Ademola Adeleke a matsayin wanda ya lashe...

Rahotannin Bogi: Shugaba Buhari Ya Gargadi Kungiyar ‘Yan Jarida Ta Nijeriya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya gargadi ‘yan jarida game da illolin da yada rahotannin bogi da shaci-fadi ke haifarwa. Buhari ya...

Kararrakin Zabe: Bulkachuwa Ta Hori Alkali Kada Su Yi Hukuncin Son...

Shugabar Kotun Daukaka Kara Zainab Bulkachuwa, ta hori alkalan da za su gudanar da shari’un da su ka danganci kararrakin zabe da cewa, su...
Yakubu Dogara, Shugaban Majalisar Wakilai

Zaben 2019: Gaskiya Za Ta Yi Halin Ta Komai Daren-Dadewa –...

Shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara, ya bayyana zaben shekara ta 2019 a matsayin abin dariya, ya na mai cewa duk wadanda su ka yi...

Wata Sabuwa: Kotu Ta Dakatar Da Karashen Zaben Gwamna A Jihar...

Babbar kotun jihar Adamawa ta bada umarnin dakatar da gudanar da karashen zaben gwamna a jihar har sai abin da hali ya yi.
Mohammed Abubakar, Gwamnan Jihar Bauchi

Zaben Bauchi: Kotu Ta Dage Sauraren Karar Da Gwamna Abubakar Ya...

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta dage sauraren karar da Gwamna Mohammed Abubakar na Jihar Bauchi ya kai Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta...
Bola Ahmed Tinubu, Jagoran Jam’iyyar APC

Martani: Ban Tsoma Baki A Zaben Gwamnan Jihar Kano Ba –...

Jagoran Jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya yi watsi da rade-radin da ke cewa ya ziyarci jihar Kano domin tsoma baki a zaben Gwamna...

Takaddama: Kotu Ta Dakatar Da Tattara Zaben Jihar Rivers

Ana ci-gaba da kai ruwa rana a kan zaben jihar Rivers, bayan wata babbar kotu da ke Abuja ta dakatar da ci-gaba da tattara...

Shugabancin Majalisa: APC Za Ta Yanke Hukunci A Kan Manyan Mukamai

Shugabannin jam’iyyar APC, za su yanke hukunci a kan yadda za a raba mukaman majalisun dokoki na tarayya a mako mai zuwa.

Hutun Nazari: Majalisar Dattawa Ta Dage Zaman Ta Na Tsawon Makonni...

Majalisar dattawa ta dage zaman ta zuwa nan da makonni biyu domin a ba Sanatoci damar maida hankali a kan lamuran da su ka...

Zaben Kaduna: Ashiru Kudan Ya Ce Zai Kwatowa Al’ummar Jihar Kaduna...

Dan takarar gwamna a karkashin inuwar jam’iyyar PDP a jihar Kaduna  Ashiru Kudan ya ba daukacin al’ummar  jihar tabbacin cewa za a kwato...

Haraji: Kwastam Ta Tara Fiye Da Naira Biliyan 61 A Cikin...

Kwamandan hukumar kwastom na shiyyar Apapa da ke jihar Legas Bashir Abubakar, ya ce yankin da ya ke jagoranta ya tara kudaden shiga da...

Zaben Bauchi: INEC Ta Garzaya Kotu Saboda Hana Ta Tattara Sakamakon...

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce ta na kalabulantar hukuncin da kotu ta yanke na hana ta cigaba da tattara...
Abdullahi Umar Ganduje , Gwamna Jihar Kano

Siyasar Kano: Gwamna Ganduje Ya Ce Gwanatin Sa Ba Za Ta...

Gwamna jihar kano Abdullahi Ganduje ya ce gwamnatin sa ba za ta yarda da yunkuri da tada zaune tsaye ba daga kowace kungiya ko...

Zaben Kaduna: Ashiru Kudan Ya Ce Zai Kwatowa Al’ummar Jihar Kaduna...

Dan takarar gwamna a karkashin inuwar jam’iyyar PDP a jihar Kaduna  Ashiru Kudan ya ba daukacin al’ummar  jihar tabbacin cewa za a kwato...

Sakamakon Zabe: Lauyoyin PDP Sun Ce Kuri’un Atiku Sun Fi Na...

Jam’iyyar PDP da dan takarar ta a kujerar shugaban kasa Atiku Abubakar sun shigar da kara kotu domin kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasan  da...

Adawa: PDP Ta Kalubalanci Kalaman Buhari A Kan Zabubbukan Da Za...

Jami’iyyar PDP ta ce, kalaman shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa ba zai sa baki a zabubbukan da za a maimaita a wasu jihohi ba...

Rikicin APC: Sanatan Marafa Ya Aike Wa Kotun Daukaka Kara Takarda

Shugaban kwamitin man fetur na majalisar dattawa Sanata Kabiru Marafa, ya rubuta takarda zuwa ga shugaban kotun daukakak kara ta Nijeriya game da rigimar...
107FollowersFollow
5,457SubscribersSubscribe