Siyasa

Home Hausa Siyasa
Siyasa

Taron Sulhu: Atiku Ya Gindaya Wa Shugaba Buhari Muhimman Sharudda

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya gabbatar da wasu sharudda biyar da ya ke son Shugaba Muhammadu Buhari ya cika,...

Zaben Gwamnoni: Hukumar Zabe Ta Gudanar Da Taron Musamman A Abuja

Hukumar zabe mai zaman kan ta INEC, ta gudanar da wata ganawa domin sake duba zaben Shugaban kasa da na ‘yan majalisun tarayya da...

Zaben Oyo: Dan Takarar PDP Ya Kada Na APC Da Gaggarumin...

Dan Takarar Gwamna na jam’iyyar APC a jihar Oyo Adebayo Adelabu ya sha kasa a hannun takwaran sa na jam’iyyar PDP Seyi...

Wata Sabuwa: Kotu Ta Dakatar Da Karashen Zaben Gwamna A Jihar...

Babbar kotun jihar Adamawa ta bada umarnin dakatar da gudanar da karashen zaben gwamna a jihar har sai abin da hali ya yi.

Magudi: ‘Yan Sanda Sun Kama Mota Dankare Da Kayan Zabe A...

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Zamfara, ta ce ta kama wata mota dankare da kayan zabe za a kai su Sokoto daga Abuja.
Dakta Mustapha Lecky, Kwamishinan Hukumar Na Kasa

Albishir: Ubangiji Ne Kawai Zai Iya Dakatar Da Zabubbukan 2019 –...

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta bayyana kammala dukkan shirye-shiryen gudanar da zabubbukan kasar da za a yi ranar Asabar...

Zaben 2019: An Kafa Kwamitin Da Zai Binciki Zargin Da Ake...

Shelkwatar sojojin Najeriya ta kafa wani kwamitin bincike karkashin jagorancin Manjo Janar T.A. Gagariga, don binciko zarge-zargen da ake yi wa sojin lokacin zaben...

Zaben Majalisar Tarayya: Yan Takarar PDP Sun Garzaya Kotun Sauraron Koken...

Mohammed Abba-Aji tare da Bukar Shuwa, na mazabar majalisar wakilai ta Jere sun garzaya kotun sauraron karrakin zabuka, a Maiduguri, wajen kalubalantar sakamakon da...

Zaben Gwamnoni: Ba Za’a Kidaya Kuri’ar Runfar Da ‘Yan Banga Suka...

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ba da tabbacin gudanar da zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun dokoki a ranar Asabar...

Zaben Shugaban Majalisa: Buhari Ba Zai Sa Baki Ba—Fadar Shugaban Kasa

Fadar shugabn kasa ta ce, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ba zai sa baki a wajen zaben shugaban majalisa ba. Mai...

Baya Ta Haihu: Kotu Ta Hana INEC Sanar Da Sakamakon Zaben...

Wata babbar Kotu da ke Abuja, ta dakatar da hukumar zabe ci-gaba da tattara sakamakon zaben karamar hukumar Tafawa Balewa domin bayyana wanda ya...

Kwarin Gwiwa: Mu Za Mu Lashe Dukkan Zabubbukan Da Za A...

Jam’iyyar PDP, ta bayyana kwarin-gwiwar cewa za ta lashe duk zabubbukan gwamna da za a sake a wasu mazabu da rumfuna ko kananan hukumomi...

Tukwici: Amurka Za Ta Ba Da Miliyan 360 Ga Wanda Ya...

Kasar Amurka za ta ba mutumin da ya ba ta bayanai game da daya daga cikin ‘ya’yan marigayi Osama Bin Laden, kyautar dala miliyan...

Boko Haram: ‘Yan Kunar-Bakin-Wake Sun Kai Hari Garin Shawu Na Jihar...

BOKOWasu ‘yan kunar bakin wake da ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne, sun yi kokarin kai hari a wani Cocin Katolika...
Rabi’u Musa Kwankwaso , Tsohon Gwamnan Jihar Kano Kuma Madugun Kwankwasiyya Injiniya

Siyasar Kano: Kwankwaso Ya Umarci Magoya Bayan Sa Su Cire Jar...

Tsohon Gwamnan jihar Kano Kuma madugun Kwankwasiyya Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi kira ga magoya bayan Kwankwasiyya su cire jar hula har sai...

Ta’addanci: Hare-Haran Boko Haram Sun Hana Gwamnan Yobe Kada Kuri’ar Sa

Kungiyar Boko Haram ta hana Gwamnan Jihar Yobe Ibrahim Gaidam kada kuri’ar sa a zaben shugaban kasa da ya gudana a ranar Asabar.

Zabe: Hukumar Zabe Ta Gano Wasu Na’urorin Tantance Masu Kada Kuri’a...

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Kasa Inec, Ta Ce Ta Gano Na’urorin Tantance Masu Kada Kuri’a 21 Daga Cikin 69 Da Suka Bace...

Shugabancin Majalisa: APC Za Ta Yanke Hukunci A Kan Manyan Mukamai

Shugabannin jam’iyyar APC, za su yanke hukunci a kan yadda za a raba mukaman majalisun dokoki na tarayya a mako mai zuwa.

Ta Leko Ta Koma: Dan Majalisar Filato Ya Mutu Bayan Ya...

Wani dan majalisa mai wakiltar mazabar Pengana a jihar Kwara Mista Ezekiel Afon, ya mutu sa’o’i kadan bayan ya yi nasarar lashe zabe a...

Zargi: PDP Ta Zargi Hukumar Zabe Da Hada Baki Da Gwamnati...

Jam’iyyar PDP ta na zargin hukumar zabe da hada baki da gwamnati da wasu manyan jami’an tsaro domin shirya magudi a zaben da za...
107FollowersFollow
5,451SubscribersSubscribe