Siyasa

Home Hausa Siyasa
Siyasa

Kudin Makamai: Jami’an Tsaro Sun Kama Raymond Dokpesi Bisa Zargin Almundahana

Jami’an tsaro sun kama shugaban kafar yada labarai ta AIT Raymond Dokpesi a babbar tashar jiragen sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja, jim...

Zaben 2019: An Kafa Kwamitin Da Zai Binciki Zargin Da Ake...

Shelkwatar sojojin Najeriya ta kafa wani kwamitin bincike karkashin jagorancin Manjo Janar T.A. Gagariga, don binciko zarge-zargen da ake yi wa sojin lokacin zaben...

Yanke Hukunci: Kotu Ta Ce A Ba PDP Kujerar Gwamna A...

Kotun sauraren korarraikin zabe da ke birnin Abuja ta ayyana dan takarar jam’iyyar adawa ta PDP, Ademola Adeleke a matsayin wanda ya lashe zaben...

Karashen Zabe: Yadda Zaben Gwamna Ya Gudana A Wasu Jihohi

Rahotanni daga Bauchi, sun ce wani gungun masu dauke da makamai sun sace jami’an hukumar zabe 4 a jihar. Lamarin dai...

Zaben Kaduna: Kotu Ta Ba Sanata Shehu Sani Damar Binciken Kayan...

Dan majalisar dattawa Sanata Shehu Sani, ya samu izinin gudanar da bincike a kan kayayyakin da hukumar zabe ta yi amfani da su a...

Rahotannin Bogi: Shugaba Buhari Ya Gargadi Kungiyar ‘Yan Jarida Ta Nijeriya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya gargadi ‘yan jarida game da illolin da yada rahotannin bogi da shaci-fadi ke haifarwa. Buhari ya...

Kararrakin Zabe: Bulkachuwa Ta Hori Alkali Kada Su Yi Hukuncin Son...

Shugabar Kotun Daukaka Kara Zainab Bulkachuwa, ta hori alkalan da za su gudanar da shari’un da su ka danganci kararrakin zabe da cewa, su...
Yakubu Dogara, Shugaban Majalisar Wakilai

Zaben 2019: Gaskiya Za Ta Yi Halin Ta Komai Daren-Dadewa –...

Shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara, ya bayyana zaben shekara ta 2019 a matsayin abin dariya, ya na mai cewa duk wadanda su ka yi...

Wata Sabuwa: Kotu Ta Dakatar Da Karashen Zaben Gwamna A Jihar...

Babbar kotun jihar Adamawa ta bada umarnin dakatar da gudanar da karashen zaben gwamna a jihar har sai abin da hali ya yi.
Mohammed Abubakar, Gwamnan Jihar Bauchi

Zaben Bauchi: Kotu Ta Dage Sauraren Karar Da Gwamna Abubakar Ya...

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta dage sauraren karar da Gwamna Mohammed Abubakar na Jihar Bauchi ya kai Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta...

Shugabancin Majalisa: APC Za Ta Yanke Hukunci A Kan Manyan Mukamai

Shugabannin jam’iyyar APC, za su yanke hukunci a kan yadda za a raba mukaman majalisun dokoki na tarayya a mako mai zuwa.
107FollowersFollow
5,457SubscribersSubscribe