Siyasa

Home Hausa Siyasa
Siyasa

Sakaci: An Kama ‘Yan Sanda Shida Sakamakon Kona Ofishin Hukumar Zabe...

Jami’an tsaro sun ce sun kama wasu ‘yan sanda shida, dangane da cinna wa ofishin Rajistar masu zabe wuta da wasu batagari su ka...
Janar Tukur Buratai, Shugaban Rundunar Sojin Kasa

Matakan Tsaro: Labarun Karya Ke Haddasa Rikicin Zabe A Nijeriya –...

Shugaban Rundunar sojin Nijeriya Laftanal Janar Tukur Buratai, ya ce labarun karya ne su ke haddasa yawan rikice-rikicen zabe a fadin kasar nan.
Atiku Abubakar, Former Vice President, Presidential Candidate Of People’s Democratic Party, PDP

Martani: Dalilin Da Ya Sa Ba Mu Bar Atiku Ya Duba...

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta bayyana dalilin da ya sa ta hana dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP...
Mohammed Abubakar, Gwamnan Jihar Bauchi

Zaben Bauchi: Gwamna Abubakar Ya Kai Wa Buhari Karar Hukumar Zabe

Gwamnan jihar Mohammed Abubakar, ya kai karar hukumar Zabe wajen shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Mohammed Abubakar, ya ce ya garzaya fadar shugaban...

Siyasar Kwara: Dan Uwana Ya Bani Kunya – Kanwar Saraki

Yar’uwar Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki, Oyinkansola Saraki ta kalubalanci dan uwanta a wani shirin talbijin, inda tace ya gaza tunanin jama’a a lokacin...

Zaben Kano: Sau 100 Idan Za A Sake Zabe A Kano...

Dan majalisar dattawa mai wakiltar shiyyar Kano ta tsakiya, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce duk da ba su gamsu da matakin da hukumar zabe...

Siyasar Bauchi: Za A Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta ce za ta ci gaba da tattara sakamakon zabe na mazabu da rumfunan zabe a...

Zaben Shugaban Majalisa: Buhari Ba Zai Sa Baki Ba—Fadar Shugaban Kasa

Fadar shugabn kasa ta ce, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ba zai sa baki a wajen zaben shugaban majalisa ba. Mai...

Rikicin Zabe: Mutane 8 Sun Hallaka 56 Sun Jikkata A Jihar...

Babbar asibitin tarayya da ke Jalingo, ta tabbatar da mutuwar mutane takwas da kuma jikkatar mutane 56 da ke jinya a asibitin sakamakon raunukan...

Zaben Bauchi: Ana Yi Min Barazanar Kisa A Jihar Bauchi –...

Jami’ar Tattara Sakamakon Zaben Gwamna na Karamar Hukumar Tafawa Belewa a Jihar Bauchi Dominion Anosike, ta ce rayuwar ta na cikin hatsari, domin ana...

Maimaita Zabe: PDP Ta Nada Dino Melaye Da Ortom Wakilan Zaben...

Jam’iyyar PDP a jihar Benue, ta nada Sanata Dino Melaye da Gwamna Samuel Ortom a matsayin wakilan zabe da za su yi aiki a...
Farfesa yemi Osinbajo, Mataimakin Shugaban Kasa

Kammala Zabe: Ba Mu Da Uzurin Faduwa Sauran Zabubbukan Da Za...

Mataimakin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce babu dalilin da zai sa jam’iyyar APC ta yi sanyin jiki ko jan-kafa wajen tabbatar da...

Adawa: APC Ta Zargi PDP Da Kokarin Lalata Dimokradiyar Nijeriya

Fadar shugaban kasa ta zargi jam’iyyar PDP da kokarin lalata tsarin demokradiyar Nijeriya tun bayan da ta sha kaye a zabubbukan da su ka...

Cika Aiki: Sojoji Sun Kama Masu Sace Akwatin Zabe 24 A...

Rundunar sojin Nijeriya, ta ce ta kama mutane 24 masu alaka da sace akwatunan zabe da garkuwa da mutane a jihohin Abia da Imo...

Zaben Gwamnoni: Labaran Maku Ya Ki Amincewa Da Sakamakon Zaben Jihar...

Dan takarar gwamnan jihar Nasarawa na jam’iyyar APGA Labaran Maku, ya ki amincewa da sakamakon zaben da ya gudana ranar Asabar 9 ga watan...

Takaddama: INEC Ta Bayyana Zaben Kano A Matsayin Wanda Bai Kammala...

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta bayyana zaben kujerar Gwamnan jihar Kano a matsayin wanda bai kammala ba.

Nasarar Zabe: INEC Za Ta Ba Zababbun Sanatoci Shadar Lashe Zabubbuka

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ce za ta ba sanatoci da ‘yan majalisar wakilai shadar lashe zaben ranar 23...

Zaben Sokoto: Tambuwal Ya Ce Batun Rashin Kammaluwar Zabe Ba Ya...

Gwamnan jihar Sokoto kuma dan takarar gwamna a karkashin jam’iyyar PDP Aminu Waziri Tambuwal, ya ce ba su ga dokar da hukumar zabe ta...

Jimami: Majalisar Dattawa Ta Dage Zaman Ta Kan Mutuwar Dan Majalisa

Majalisar dattawa ta dage zama domin karrama wani dan majalisar wakilai Temitope Olatoye da ya mutu a lokacin zaben gwamna da na majalisun jihohi...

Zaben Benue: Hukumar Zabe Ta Ce Za A Karkare A Zagaye...

Rahotanni na cewa, yanzu haka jihar Benue ta shiga jerin jihohin da sai an sake zabe a wasu wuraren da ba a yi ba...
107FollowersFollow
5,111SubscribersSubscribe