Labaru

Home Hausa Labaru Page 3
Labaru
Mohammed Abubakar, Gwamnan Jihar Bauchi

Zaben Bauchi: Kotu Ta Dage Sauraren Karar Da Gwamna Abubakar Ya...

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta dage sauraren karar da Gwamna Mohammed Abubakar na Jihar Bauchi ya kai Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta...
Bola Ahmed Tinubu, Jagoran Jam’iyyar APC

Martani: Ban Tsoma Baki A Zaben Gwamnan Jihar Kano Ba –...

Jagoran Jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya yi watsi da rade-radin da ke cewa ya ziyarci jihar Kano domin tsoma baki a zaben Gwamna...

Tsaro: Masari Ya Gana Da Osinbajo A Fadar Shugaban Kasa Da...

Gwamna Aminu Bello Masari na Jihar Katsina, ya ce ya na ganawa da Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo da shugabannin hukumomin tsaro, dangane da...

Takaddama: Kotu Ta Dakatar Da Tattara Zaben Jihar Rivers

Ana ci-gaba da kai ruwa rana a kan zaben jihar Rivers, bayan wata babbar kotu da ke Abuja ta dakatar da ci-gaba da tattara...

Ta’addanci: An Fasa Bututun Mai 257 A Cikin Wata Daya Kacal...

Bayanai daga rahoton kudi da ayyuka na kamfanin man fetur na kasa NNPC ya nuna cewa, an fasa bututun mai 257 mallakar kamfanin a...
Abdul-Aziz Yari, Gwamnan Jihar Zamfara

Neman Mafita: Yari Ya Gana Da Shugaba Buhari A Kan Hare-Haren...

Gwamnan jihar Zamfara Abdul-Aziz Yari, ya ziyarci fadar shugaban kasa domin ganawa da shugaba Muhammadu Buhari a kan matsalar tsaro da ta addabi jihar...

Shugabancin Majalisa: APC Za Ta Yanke Hukunci A Kan Manyan Mukamai

Shugabannin jam’iyyar APC, za su yanke hukunci a kan yadda za a raba mukaman majalisun dokoki na tarayya a mako mai zuwa.
Mr Ajaero, Shugaban Hadadiyar Kungiyar Kwadago Ta Nijeriya ULC

Karin Albashi: Kungiyar Kwadago Ta Ce Ba Za Ta Amince Da...

Shugaban hadadiyar Kungiyar kwadago ta Nijeriya ULC, ya ce ba za su amince da kari a kan harajin kayayakin masarufi da gwamnatin tarayya ke...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Jita-Jita: Fadar Shugaban Kasa Ta Ce Shugaba Buhari Bai Tafi Aikin...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar zartarwa ta kasa a fadar Shugaban kasa da ke Abuja. Hakan kuwa ya...

Hutun Nazari: Majalisar Dattawa Ta Dage Zaman Ta Na Tsawon Makonni...

Majalisar dattawa ta dage zaman ta zuwa nan da makonni biyu domin a ba Sanatoci damar maida hankali a kan lamuran da su ka...

Karancin Albashi: NLC Ta Ba Gwamnati Nan Da Watan Mayu Ta...

Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta bukaci gwamnatin tarayya ta fara biyan sabon ma fi karancin albashi ga dukkan ma’aikatan Nijeriya kafin nan da...

Zaben Kaduna: Ashiru Kudan Ya Ce Zai Kwatowa Al’ummar Jihar Kaduna...

Dan takarar gwamna a karkashin inuwar jam’iyyar PDP a jihar Kaduna  Ashiru Kudan ya ba daukacin al’ummar  jihar tabbacin cewa za a kwato...

Haraji: Kwastam Ta Tara Fiye Da Naira Biliyan 61 A Cikin...

Kwamandan hukumar kwastom na shiyyar Apapa da ke jihar Legas Bashir Abubakar, ya ce yankin da ya ke jagoranta ya tara kudaden shiga da...

Zaben Bauchi: INEC Ta Garzaya Kotu Saboda Hana Ta Tattara Sakamakon...

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce ta na kalabulantar hukuncin da kotu ta yanke na hana ta cigaba da tattara...
Abdullahi Umar Ganduje , Gwamna Jihar Kano

Siyasar Kano: Gwamna Ganduje Ya Ce Gwanatin Sa Ba Za Ta...

Gwamna jihar kano Abdullahi Ganduje ya ce gwamnatin sa ba za ta yarda da yunkuri da tada zaune tsaye ba daga kowace kungiya ko...

Karancin Albashi: NLC Ta Ba Gwamnati Nan Da Watan Mayu Ta...

Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta bukaci gwamnatin tarayya ta fara biyan sabon ma fi karancin albashi ga dukkan ma’aikatan Nijeriya kafin nan da...

Zaben Kaduna: Ashiru Kudan Ya Ce Zai Kwatowa Al’ummar Jihar Kaduna...

Dan takarar gwamna a karkashin inuwar jam’iyyar PDP a jihar Kaduna  Ashiru Kudan ya ba daukacin al’ummar  jihar tabbacin cewa za a kwato...

Yaki Da Ta’addanci: Sojojin Nijeriya Sun Ce Shekau Ya Fito A...

Dakarun sojin Nijeriya sun yi kira ga shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau da sauran mayakan sa da su fito ayi gaba da gaba...

Sakamakon Zabe: Lauyoyin PDP Sun Ce Kuri’un Atiku Sun Fi Na...

Jam’iyyar PDP da dan takarar ta a kujerar shugaban kasa Atiku Abubakar sun shigar da kara kotu domin kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasan  da...

Ta’addanci: Mazauna Yakin Askari-Uba A Borno Sun Koka A Kan Hare-Haren...

Al’umomin yakin Multafu da ke karamar hukumar Askira-Uba a jihar Borno, sun kawo kuka a kan hare-haren da Boko Haram ke ke kai masu....
107FollowersFollow
5,457SubscribersSubscribe