Labaru

Home Hausa Labaru Page 2
Labaru

Kasuwanci: Noman Kayan Miya Na Taimakon Tattalin Arzikin Najeriya

Shugaban kungiyar sayar da kayan miya wanda yake kula da kasuwancin bangaren tattasai a babbar kasuwar sayar da kayan gwari wadda take cikin unguwar...

Trader Moni: Fadar Shugaban Kasa Ta Ce Har Yanzu Shirin Na...

Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa rade-radin da ake yi na cewa gwamnatin tarayya ta tsaida shirin Trader Moni ba gaskiya bane. Mataimakin shugaban...

Martani: INEC Ta Tabbatarwa Amurka Cewa Ba Kasar Da Ba A...

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC) ta mayar da martani a kan sanarwar da kasar Amurka ta fitar game da babban zaben 2019 da...

Kula Da Lafiya: Sama Da Mutane Miliyan 3 Ke Bukatar Ruwan...

Asusun kula da kananan yara na duniya UNICEF ya ce  sama da mutane miliyan uku da rabi ne  ke bukatar tsabtacaccen ruwa a...

Kudin Makamai: Jami’an Tsaro Sun Kama Raymond Dokpesi Bisa Zargin Almundahana

Jami’an tsaro sun kama shugaban kamfanin yada labarai na AIT Raymond Dokpesi a filin sauka da tashin jiragen sama na Nnamdi Azikiwe da ke...

Sake Zabe: APC Da PDP Na Ribibin Lashe Kujeru A Zaben...

A yau ne hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ke gudanar da karashen zaben Gwamna a mazabun wasu jihohi, in da gwamnonin...

Zaben Kaduna: Kotu Ta Ba Sanata Shehu Sani Damar Binciken Kayan...

Dan majalisar dattawa Sanata Shehu Sani, ya samu izinin gudanar da bincike a kan kayayyakin da hukumar zabe ta yi amfani da su a...

Zargi: PDP Ta Zargi Hukumar Zabe Da Hada Baki Da Gwamnati...

Jam’iyyar PDP ta na zargin hukumar zabe da hada baki da gwamnati da wasu manyan jami’an tsaro domin shirya magudi a zaben da za...

Gudun Hijira: Lauya Falana Ya Tuhumi Ministan Shari’a Da Laifin Karya...

Babban Lauya kuma mai rajin kare hakkin dan adam Femi Falana, ya tuhumi ministan shari’a Abubakar Malami da aikata ba daidai ba a kan...

Matakin Gyara: Buhari Ya Kafa Kwamitin Bada Cin Gashin Kan Majalisun...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kaddamar da kwamitin Shugaban kasa a kan cin gashin kan majalisun jihohi da bangaren shari’a na jiha kamar yadda...

Zaben Kano: Hukumar Zabe Ta Ce Ta Shirya Wa Zabe A...

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ce ta kammala shirin gudanar da zaben gwamna da za a sake a fadin...

Baya Ta Haihu: Kotu Ta Tabbatar Da Adeleke Na PDP A...

Kotun sauraren korafe-korafen zaben gwamnan jihar Osun da ke Abuja, ta bayyana dan takarar jam’iyyar PDP Sanata Ademola Adeleke a matsayin wanda ya lashe...

Rahotannin Bogi: Shugaba Buhari Ya Gargadi Kungiyar ‘Yan Jarida Ta Nijeriya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya gargadi ‘yan jarida game da illolin da yada rahotannin bogi da shaci-fadi ke haifarwa. Buhari ya...

Neman Ilimi: Jamia’ar Karatu Daga Gida Za Ta Yaye Dalibai 20,799

Jami’ar Karatu daga Gida wato NOUN a takaice, za ta gudanar da bikin yaye dalibai akalla dubu 20 da 799. A tarihin...

Kararrakin Zabe: Bulkachuwa Ta Hori Alkali Kada Su Yi Hukuncin Son...

Shugabar Kotun Daukaka Kara Zainab Bulkachuwa, ta hori alkalan da za su gudanar da shari’un da su ka danganci kararrakin zabe da cewa, su...
Abdul-Aziz Yari, Gwamnan Jihar Zamfara

Mafita: Yadda Za A Kawo Karshen ‘Yan Bindiga A Jihar Zamfara...

Gwamnan jihar Zamfara Abdul-Aziz Yari, ya ce sai gwamnatocin jihohin da ke makwaftaka da jihar sa sun hada gwiwa kafin a samu nasarar fatattakar...
Yakubu Dogara, Shugaban Majalisar Wakilai

Zaben 2019: Gaskiya Za Ta Yi Halin Ta Komai Daren-Dadewa –...

Shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara, ya bayyana zaben shekara ta 2019 a matsayin abin dariya, ya na mai cewa duk wadanda su ka yi...

Lafiya Jari: Nijeriya Ta Zo Na Daya A Jerin Kasashen Da...

Sabbin alkaluman kiwon lafiya na duniya sun nuna cewa, Nijeriya ce ta farko a jerin kasashen da su ke fama da cutar kyanda, inda...

Wata Sabuwa: Kotu Ta Dakatar Da Karashen Zaben Gwamna A Jihar...

Babbar kotun jihar Adamawa ta bada umarnin dakatar da gudanar da karashen zaben gwamna a jihar har sai abin da hali ya yi.

Satar Mai: Hukumar EFCC Ta Bukaci Tsauraran Hukunce-Hukunce

Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC Ibrahim Magu, ya bukaci a kirkiro sabbin dokoki masu tsauri a kan masu satar mai.
107FollowersFollow
5,457SubscribersSubscribe