Labaru

Home Hausa Labaru
Labaru

Rajistar Zabe: Jihar Lagos Ce Ta Fi Yawan Wadanda Su Ka...

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta fitar da adadin yawan mutanen da su ka yi rijistar zabe da wadanda su...

Zaben 2019: Sanatoci 64 Da ‘Yan Majalisar Wakilai 151 Sun Dawo...

Sanatoci 64 da kuma ‘yan majalisar wakilai su 151 ne ba za su dawo majalisar kasa a karo na 9 cikin watan Yunin wannan...
Janar Abdulrahman Dambazau, Ministan Harkokin Cikin Gida

Zaben 2019: Hukumar Kula Da Shige Da Fice Ta Rufe...

Hukumar shiga da fice ta kasa ta bada umurnin kulle daukacin iyakokin Nijeriya da ke makwabtaka da sauran kasashe daga karfe 12  na yau...

Zabe: Mutane Miliyan 72 Ne Su Ka Karbi Katin Rajistar Su...

Hukumar Zabe Mai Zaman Kan ta ta Kasa INEC, ta ce ya zuwa ranar rufe karbar katin zabe, ‘yan Nijeriya miliyan 72 da dubu ...

Ta’addaci: ‘Yan Bindiga Sun Kai Mummunan Hari A Jihar Zamfara

Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa, wasu ‘yan bindiga sun afka ma wani kauye, inda su ka kashe mutane da dama a karamar hukumar...

Rikicin Zabe: Jami’an Tsaro Sun Daidaita Akalar Zaben Cike Gurbi Na...

Bayanan da ke fito wa daga jihar Kano sun nuna cewa, jami’an tsaro sun dauki matakan gaggawa wajen tabbatar da cewa komai ya tafi...
Abdullahi Umar Ganduje , Gwamna Jihar Kano

Siyasar Kano: Gwamna Ganduje Ya Ce Gwanatin Sa Ba Za Ta...

Gwamna jihar kano Abdullahi Ganduje ya ce gwamnatin sa ba za ta yarda da yunkuri da tada zaune tsaye ba daga kowace kungiya ko...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Zaben Zagaye Na Biyu: Buhari Ya Bukaci ‘Yan Nieriya Su Zabi...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karyata rahoton da ke cewa, ya na kokarin ganin wasu ‘yan takara da ya ke goyon baya sun lashe...

Gudun Hijira: Lauya Falana Ya Tuhumi Ministan Shari’a Da Laifin Karya...

Babban Lauya kuma mai rajin kare hakkin dan adam Femi Falana, ya tuhumi ministan shari’a Abubakar Malami da aikata ba daidai ba a kan...

Takaddama: Wike Ya Yi Barazanar Maka Kwamandan Sojoji Kotun Duniya

Gwamna jihar Rivers Nyesom Wike, ya ce gwamnatin jihar sa ta nemi kotun hukunta manyan laifuffuka ta duniya ICC, ta tuhumi babban kwamandan rundunar...
Janar Tukur Buratai, Shugaban Rundunar Sojin Kasa

Saba Dokokin Aiki: Rundunar Sojin Najeriya Za Ta Binciki Jami’anta

Rundunar Sojin Najeriya Ta Kaddamar Da Bincike Kan Zargin Saba Dokokin Aiki Da Kuma Rashin Nuna Kwarewa Kan Wasu Jami’anta Da Suka Yi Aiki...

Badakala: Kotu Ta Kara Kwace Wasu Kudi Daga Hannun Patience Jonathan

Kotun koli na tarayya ta jadada hukuncin da babban kotun jihar Legas ta yanke na bayar da umurnin kwace kudi Naira Biliyan 2 da...

Tsambare: Hukumar Zabe Ta Shirya Gudanar Da Zabe A Wuraren Da...

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, za ta gudanar da zabe a yankunan da ba a gudanar da zabe ba...

Ilimi: Najeriya Na Fuskantar Matsala-Obasanjo

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasenjo, ya bayyana ilimi yanzu a Najeriya a matsayin abin rudani. Obasanjo, ya tabbatar da haka ne...

Shirin Trader Moni: Fadar Shugaban Kasa Ta Ce Har Yanzu Shirin...

Fadar shugaban kasa ta ce rade-radin da ake na cewa gwamnatin tarayya ta tsaida shirin Trader Moni ba gaskiya bane. Mataimakin...

Wata Sabuwa: Kotu Ta Dakatar Da Karashen Zaben Gwamna A Jihar...

Babbar kotun jihar Adamawa ta bada umarnin dakatar da gudanar da karashen zaben gwamna a jihar har sai abin da hali ya yi.

Zaben Nijeriya: Amurka Ta Rufe Ofisoshin Ta Da Ke Legas Da...

Gwamnatin kasar Amurka, ta rufe ofisoshin jakadancin ta da ke jihar Legas da na birnin tarayya Abuja, biyo bayan sanarwar da gwamnatin tarayya ta...

Yaki Da Rashawa: Gwamnati Ta Kwace Sama Da Dala Miliyan 8...

Kotun koli ta Nijeriya, ta tabbatar da hukuncin da wata babbar kotun tarayya da ke Legas ta zartar, na kwace kudi mallakin Patience Jonathan...

Zaben Asabar: Atiku Abubakar Ya Kada Kuri’ar Sa A Yola

Dan kakarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar da uwargidan sa Titi Abubakar sun kada kuri’ar su  yola a cigaba da gudanar...

Jarabawar JAMB: Za A Fara Gwaji A Ranar 23 Ga Watan...

Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta Nijeriya “JAMB” ta tsayar da ranar 23 ga watan Maris a matsayin ranar rubuta jarabawar gwaji wato Mock...
107FollowersFollow
5,451SubscribersSubscribe