Labaru

Home Hausa Labaru
Labaru

Asiri Ya Tonu: Sojoji Sun Ce Sun Gano Wadanda Ke Haddasa...

Rundunar soji ta ce ta gano yadda wasu masu madafun iko a jihar benue ke haddasa rikici da daukar nauyin hare-haren da ake kai...

Siyasar Bauchi: Za A Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta ce za ta ci gaba da tattara sakamakon zabe na mazabu da rumfunan zabe a...
Atiku Abubakar, Former Vice President, Presidential Candidate Of People’s Democratic Party, PDP

Martani: Dalilin Da Ya Sa Ba Mu Bar Atiku Ya Duba...

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta bayyana dalilin da ya sa ta hana dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP...
Alaranma Ahmad Sulaiman Ibrahim

Garkuwa: An Bukaci Iyalin Alaramma Ahmad Sulaiman Su Biya Naira Miliyan...

Wadanda su ka sace Alaranma Ahmad Sulaiman Ibrahim, sun nemi a biya makudan kudi kafin su sake shi kamar yadda rahotanni su ka bayyana.

Dakun Sakamako: Jami’an INEC Sun Fara Bayyana Sakamakon Runfunan Da...

An bayyana sakamakon zaben shugaban kasa da aka gudanar a wannan Asabar din da ta gabata, bayan rufe wasu rumfunan zaben da aka gudanar...

Zaben Gwamna: Siyasar Kano Na Ci Gaba Da Jan Hankali

Siyasar Kano na ci gaba jan hankali, sakamakon girman hamayyar dake tsakanin manyan jam’iyyun siyasa biyu da ke kokarin lashe kujerar gwamna.

Sakamakon Zabe: Kwamishinan ‘Yan Sandan Kano Ya Ce Ba Zai Yadda...

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Muhammad Wakili ya ce ba zai bari a hada kai da shi wajen aikata duk wani Ma-sha-Ah ba....
Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Jagoran Mabiya Darikar Tijjaniyya

Ra’ayi: Dahiru Bauchi Ya Yi Tir Da Musulmai Masu Zagin Musulmai...

Fitaccen malamin addinin Musulunci kuma jagoran mabiya Darikar Tijjaniyya Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya yi tir da dabi’un wasu malaman addini da ke tsine...

Tsaro: Hukumar DSS Ta Tura Wa Shugaba Buhari Sabon Babban Dogari

Hukumar tsaro ta farin kaya DSS, ta tura wa shugaban kasa Muhammadu Buhari sabon dogarin da zai ba shi kariya Idris Kassim Ahmed.

Rikicin APC: Sanatan Marafa Ya Aike Wa Kotun Daukaka Kara Takarda

Shugaban kwamitin man fetur na majalisar dattawa Sanata Kabiru Marafa, ya rubuta takarda zuwa ga shugaban kotun daukakak kara ta Nijeriya game da rigimar...
Commodore Ibikunle Daramola, Kakakin Rundunar Sojin Saman

Zabe: Sojin Saman Nijeriya Sun Aika Jiragen Yaki 54 Jihohin Da...

Rundunar sojin saman Nijeriya, ta tura jragen yaki zuwa wuraren da za a iya samun Baraka domin su taimaka wa sauran hukumomin tsaro...
Ahmad Abdurrahman, Kwamishina 'Yan Sanda Na Jihar Kaduna

Tsaro: ‘Yan Sanda Sun Kama ‘Yan Ta’adda 24 A Kaduna

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kaduna, ta sanar da kama wasu gaggan miyagun mutane 24, tare da kwace bindigogi takwas da alburusai da dama...
Farfesa yemi Osinbajo, Mataimakin Shugaban Kasa

Kammala Zabe: Ba Mu Da Uzurin Faduwa Sauran Zabubbukan Da Za...

Mataimakin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce babu dalilin da zai sa jam’iyyar APC ta yi sanyin jiki ko jan-kafa wajen tabbatar da...

Lantarki: Gwamnatin Tarayya Za Ta Sayar Da Dam 6 A Fadin...

Gwamnatin Tarayya Ta Ce Ta Kammala Dukkan Shirye-Shirye Don Sayar Da Dam Guda Shida Ga ‘Yan Kasuwa Masu Zaman Kansu Da Kuma Mayar Da...

Tsaro: Jami’an Tsaron Sa Kai Sun Kashe ‘Yan Bindiga 59 A...

Jami’an tsaron sa kai na ‘yan kato da gora sun samu nasarar hallaka ‘yan bindaga 59 a wani gumurzu da suka yi a...

Rajistar Zabe: Jihar Lagos Ce Ta Fi Yawan Wadanda Su Ka...

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta fitar da adadin yawan mutanen da su ka yi rijistar zabe da wadanda su...
Rabi’u Musa Kwankwaso , Tsohon Gwamnan Jihar Kano Kuma Madugun Kwankwasiyya Injiniya

Zaben Kano: Kwankwaso Ya Bukaci A Sake Lale

Madugun Jam’iyyar PDP na Jihar Kano, Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya nemi a sake zaben da aka yi na jihar Kano. A...

An Samu Matsala: Manyan Kwamishinonin Hukumar Zabe Na Shirin Yin Murabus

Alamu na nuna cewa, wasu kwamishinonin zabe na jiha da na kasa za su yi murabus daga matsayin su, biyo bayan zargin barazana da...
Abba Kabir Yusuf, Dan Takarar Gammna A jihar Kano A jam’iyyar PDP

Siyasar Kano: Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar Wa Abba Gida Gida...

Rahotanni na cewa, yanzu haka za a fafata da dan takarar jam’iyyar PDP Abba Kabir Yusuf a zaben gwamnoni da na majalisar dokoki...

Fashin Baki: Abin Da Buhari Ke Nufi Da Shekaru 4 Masu...

Mai Magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu, ya yi karin haske dangane da kalaman da shugaban kasa ya yi a...
107FollowersFollow
5,451SubscribersSubscribe