Labaru

Home Hausa Labaru
Labaru
Farfesa Mahmood Yakubu, Shugaban Hukumar Zabe Na Kasa, INEC

Wata Sabuwa: Akwai Yiwuwar Hukumar Zabe Ta Kwace Rajistar Sama Da...

Rahotanni na cewa, akwai yiwuwar jam’iyyau goma ne kacal za su samu tsira wajen ci-gaba da fafatawa ta fuskar gudanar da harkokin siyasa a...

Sakaci: An Kama ‘Yan Sanda Shida Sakamakon Kona Ofishin Hukumar Zabe...

Jami’an tsaro sun ce sun kama wasu ‘yan sanda shida, dangane da cinna wa ofishin Rajistar masu zabe wuta da wasu batagari su ka...
Janar Tukur Buratai, Shugaban Rundunar Sojin Kasa

Matakan Tsaro: Labarun Karya Ke Haddasa Rikicin Zabe A Nijeriya –...

Shugaban Rundunar sojin Nijeriya Laftanal Janar Tukur Buratai, ya ce labarun karya ne su ke haddasa yawan rikice-rikicen zabe a fadin kasar nan.
Atiku Abubakar, Former Vice President, Presidential Candidate Of People’s Democratic Party, PDP

Martani: Dalilin Da Ya Sa Ba Mu Bar Atiku Ya Duba...

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta bayyana dalilin da ya sa ta hana dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP...
Mohammed Abubakar, Gwamnan Jihar Bauchi

Zaben Bauchi: Gwamna Abubakar Ya Kai Wa Buhari Karar Hukumar Zabe

Gwamnan jihar Mohammed Abubakar, ya kai karar hukumar Zabe wajen shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Mohammed Abubakar, ya ce ya garzaya fadar shugaban...

Bincike: Amurka Ta Haramtawa Jami’an Kotun Duniya Shiga Cikinta

Amurka ta haramtawa wasu jami’an kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ICC shiga cikin ta, wadanda ke cikin tawagar masu bincikar zarge-zargen da ake...
Abdelaziz Boutefik, President Algeria

Zanga-Zanga: Al’ummar Aljeriya Sun Kafe Kan Tilastawa Bouteflika Yin Murabus

Dubban ‘yan Aljeriya sun sake fitar dango a babban birnin kasar Algiers, hadi da wasu biranen, inda suka sabunta zanga-zangar neman shugaban kasar AbdelAziz...

Rigakafi: An Gano Allurar Jabu A Nijar

A Jamhuriyar Nijar ,hukumomin sun gano wani nauyin allurar hana kamuwa da cutar sankarau na jabu da yanzu haka ake samu a wasu wurraren...

Daukar Mataki: Gwamnatin Jihar Legas Ta Fara Rusau

Gwamnatin jihar Legas ta fara rusa gine-ginen da aka sanya wa alamar rushewa a unguwar Ita-Faaji da ke jihar. Wannan na zuwa...

Iftila’i: Gini Ya Sake Rufta Wa Mutane A Ibadan

Ana ci gaba da aikin ceto jama’a a wajen da wani bene mai hawa uku ya rushe a garin Ibadan babban birnin jihar Oyo.

Siyasar Kwara: Dan Uwana Ya Bani Kunya – Kanwar Saraki

Yar’uwar Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki, Oyinkansola Saraki ta kalubalanci dan uwanta a wani shirin talbijin, inda tace ya gaza tunanin jama’a a lokacin...

Badakala: Kotu Ta Kara Kwace Wasu Kudi Daga Hannun Patience Jonathan

Kotun koli na tarayya ta jadada hukuncin da babban kotun jihar Legas ta yanke na bayar da umurnin kwace kudi Naira Biliyan 2 da...

Jaje: Aisha Buhari Ta Ziyarci Wadanda Gini Ya Rufto Masu A...

Uwargidar Shugaban kasa, Hajiya Aisha Buhari, ta ziyarci wadanda ginin Ita-Faji ya rufta masu a birnin Lagas a babbar asibitin jihar domin yi masu...

Iftila’in Legas: Buhari Ya Mika Sakon Jaje

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya jajantawa iyalan wadanda aka rasa rayukan su a sanadiyyar ruftawar wani bene a jihar Legas. Dalibai ne...

Zaben Kano: Sau 100 Idan Za A Sake Zabe A Kano...

Dan majalisar dattawa mai wakiltar shiyyar Kano ta tsakiya, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce duk da ba su gamsu da matakin da hukumar zabe...

Siyasar Bauchi: Za A Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta ce za ta ci gaba da tattara sakamakon zabe na mazabu da rumfunan zabe a...

Zaben Shugaban Majalisa: Buhari Ba Zai Sa Baki Ba—Fadar Shugaban Kasa

Fadar shugabn kasa ta ce, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ba zai sa baki a wajen zaben shugaban majalisa ba. Mai...

Bunkasa Ilimi: An Yaba Wa Ma’aikatan Hukumar JAMB Ta Kaduna

An yaba wa ma’aikatan hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga manyan makarantu da ke Kaduna wato JAMB a kan yadda su ke gudanar da...

Rikicin Zabe: Mutane 8 Sun Hallaka 56 Sun Jikkata A Jihar...

Babbar asibitin tarayya da ke Jalingo, ta tabbatar da mutuwar mutane takwas da kuma jikkatar mutane 56 da ke jinya a asibitin sakamakon raunukan...

Boko Haram: Kungiyar IS Ta Dauki Alhakin Kai Harin-Kunar-Bakin-Wake A Kan...

Kungiyar IS ta yi ikirarin cewa, ita ce ta kai wa rundunar sojin Nijeriya hari a arewa maso gabas. Sai dai rundunar...
107FollowersFollow
5,111SubscribersSubscribe